Hausa AI Stories

Hausa AI Stories Relatable AI Storytelling in Hausa Language.

12/08/2026

Asirin da aka mata ne ya hana ta aure.

08/08/2026

Dije a labour room




30/07/2026

Amfanin Haquri...






29/07/2026

Idan kai ne ya za ka yi?
Fada mana a comments.





Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Aisha Alhassan, Keutan Yusuf, Fatima Usm...
23/07/2026

Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Aisha Alhassan, Keutan Yusuf, Fatima Usman, Shamsiya Isah, Shakira O Hamza, Ummee Doguwa, Sirajo Malami, Yusif Hawawu, Abubakar Lawal, Stan Ley

19/07/2026

Ahmad ya roqi ta yafe masa , shin Binta koma wa Ahmad ko kar ta koma?

Shirin Wata Qaddarar Part 6






18/07/2026

Me yasa s**a yi hamdala da murna É—iyar su na da ciwon daji?

Shirin Wata Qaddarar Part 5


15/07/2026

Zaman Gaban Mota: Uwar Miji ko Matar É—a? Tana son zama a kujerar gaba...amma danta yana da wani shirin na daban.
A wasu iyalai, zama a kujerar gaba ba wai kawai zama ba ne... matsayi ne, iko ne, kuma girma ne.

Amma a yau, É—a ya yi amfani da hikima wajen hana faÉ—a tsakanin uwa da matar shi.
Tambaya: A matsayinki na mata, shin zaki koma kujerar baya domin surukarki (mahaifiyar mijinki) ta zauna a gaba, ko kuwa zaki tsaya lallai sai kin zauna a gaban?


Address

Sokoto
840232

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa AI Stories posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share