Apc Women forum Yabo Shagari

Apc Women forum Yabo Shagari Apc women mobilization forum yabo_shagari

25/06/2026
25/06/2026

A leader committed to quality representation, people-oriented development, and inclusive growth. Together, we can build a brighter future for our constituency and create more opportunities for our people.
wedding
Ahmad Aliyu Sokoto
Aliyu Magatakarda Wamakko

Hakanan a yau mun wuce Bakale domin taya murna ga tsohuwar Shugabar Mata ta Mazabar Bakale wadda ta aurar da jikanyarta....
23/06/2026

Hakanan a yau mun wuce Bakale domin taya murna ga tsohuwar Shugabar Mata ta Mazabar Bakale wadda ta aurar da jikanyarta.

A yayin wannan ziyara, mun kuma samu ganawa da Shugabannin Runfuna Mata da Mataimakansu. Alhamdulillah, mun tattauna da su cikin farin ciki da fahimtar juna, tare da ƙara tabbatar da haɗin kai da zumunci a tsakaninmu.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya ƙara mana haɗin kai, Ya tabbatar mana da nasara, Ya ɗaukaka jam’iyyarmu ta APC, kuma Ya sa dukkan ayyukanmu su kasance masu albarka.

Allah Ya tabbatar da nasara. Amin Ya Rabbal Alamin.

A ranar 22/06/2026 mun kai ziyara zuwa garin Dagel, ƙarƙashin mazabar Kilgori, inda muka samu ganawa da shugabannin rumf...
23/06/2026

A ranar 22/06/2026 mun kai ziyara zuwa garin Dagel, ƙarƙashin mazabar Kilgori, inda muka samu ganawa da shugabannin rumfunan mata, mataimakansu, tare da Exco na mazabar.

Mun tattauna muhimman batutuwa da dabarun da za su taimaka wajen tunkarar zaɓen da ke gabanmu. Taron ya gudana cikin nasara tare da nuna haɗin kai da jajircewa wajen cimma manufofin jam’iyyarmu.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya tabbatar mana da nasara a dukkan al’amuranmu.

Allahumma Ameen.



AHMAD ALIYU SOKOTO
HON. NASEER BAZZAH YOUTH PROGRESSIVE FORUM

23/06/2026

A ranar 22/06/2026 mun kai ziyara zuwa garin Dagel, ƙarƙashin mazabar Kilgori, inda muka samu ganawa da shugabannin rumfunan mata, mataimakansu, tare da Exco na mazabar.

Mun tattauna muhimman batutuwa da dabarun da za su taimaka wajen tunkarar zaɓen da ke gabanmu. Taron ya gudana cikin nasara tare da nuna haɗin kai da jajircewa wajen cimma manufofin jam’iyyarmu.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya tabbatar mana da nasara a dukkan al’amuranmu.

Allahumma Ameen.



AHMAD ALIYU SOKOTO
HON. NASEER BAZZAH YOUTH PROGRESSIVE FORUM

AHMAD ALIYU FOR GOVERNOR�SOKOTO STATE • 2027SERVICE | INTEGRITY | DEVELOPMENTA leader committed to quality governance, e...
22/06/2026

AHMAD ALIYU
FOR GOVERNOR�SOKOTO STATE • 2027
SERVICE | INTEGRITY | DEVELOPMENT
A leader committed to quality governance, effective leadership, and sustainable development for the people of Sokoto State.
Together, we can build a brighter future through unity, progress, and dedicated service.

DBB – DAN BABA DAMBUWA VOTESENA IBRAHIM ABDULLAHI DBBFORSENATOR�SOKOTO SOUTH SENATORIAL ZONESOKOTO STATE • 2027A leader ...
22/06/2026

DBB – DAN BABA DAMBUWA
VOTE
SENA IBRAHIM ABDULLAHI DBB
FOR
SENATOR�SOKOTO SOUTH SENATORIAL ZONE
SOKOTO STATE • 2027
A leader committed to quality representation, effective leadership, and sustainable development for the people of Sokoto South Senatorial Zone.
Together, we can build a brighter future through unity, progress, and dedicated service.

FATAN ALHERI 2027 SUPPORTPROF. MUSA GARBAMAITAFSIRFOR MEMBER,FEDERAL HOUSE OF REPRESENTATIVESYABO/SHAGARI FEDERAL CONSTI...
22/06/2026

FATAN ALHERI 2027

SUPPORT

PROF. MUSA GARBA
MAITAFSIR

FOR MEMBER,
FEDERAL HOUSE OF REPRESENTATIVES

YABO/SHAGARI FEDERAL CONSTITUENCY

A vision for quality representation, inclusive development, and sustainable progress for the people of Yabo and Shagari.

Together, we can build a brighter future through dedicated leadership, accountability, and service to the people.

HON. ABUBAKAR SHEHU Turakin YaboFORHOUSE OF ASSEMBLYYABO LOCAL GOVERNMENT2027A leader dedicated to quality representatio...
22/06/2026

HON. ABUBAKAR SHEHU
Turakin Yabo

FOR
HOUSE OF ASSEMBLY
YABO LOCAL GOVERNMENT
2027

A leader dedicated to quality representation, people-oriented development, and sustainable progress for Yabo Local Government.

Together, we can build a stronger, united, and prosperous Yabo for future generations.

Address

Gwiwa
Sokoto
840224

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Apc Women forum Yabo Shagari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share