A B Z Hausa Tv

A B Z Hausa Tv A B Z Hausa TV | Labarai, Nazari da Nishaɗi cikin harshen Hausa

14/09/2026

€310bn Faransa Ta Nemi Mafi Girman Bashi a Tarihinta

06/09/2026

J-10CE: Shin Najeriya Za Ta Bi Bayan Bangladesh?

05/09/2026

Saudi Arabia Ta Sake Fuskantar Hare-Haren Houthis — Me Iran Ke Nema?

04/09/2026

Togo Ta Tsare Faransawa Biyu — Yayin Da Take Kusantar Rasha

01/09/2026

Nijar Za Ta Gina Matatar Mai Ta Dala Biliyan 1.9 — Me Ya Sa?

Iran ta kai hari Jordan da Hadaddiyar Daular Larabawa bayan Amurka ta kai hari tsibirin LarakRikici tsakanin Amurka da I...
31/08/2026

Iran ta kai hari Jordan da Hadaddiyar Daular Larabawa bayan Amurka ta kai hari tsibirin Larak

Rikici tsakanin Amurka da Iran ya sake tsananta bayan da dakarun Amurka s**a harbo na'urorin kaddamar da abubuwan fashewa biyu na sojojin Iran a tsibirin Larak da ke mathekin teku na Strait of Hormuz.

A matsayin maida martani, Iran ta bayyana cewa ta hargitsa sansanonin sojin Amurka a kasar Jordan tare da kai hari kan sansanin Al Minhad a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) ta amfani da jiragen sama marasa matuki da makamai masu linzami.

Ita kuwa ma'aikatar tsaron kasar UAE ta musanta rahotannin da ke cewa an farmaki sansaninta na Al Minhad, inda ta bayyana labarin a matsayin mara tushe.

Wannan shi ne karon farko da aka samu musayar hare-hare tsakanin Amurka da Iran cikin fiye da wata guda, wanda ke haifar da fargabar sake ruruta wutar rikici a yankin Gabas Tsakiya.



Hoto aljazeera

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A B Z Hausa Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share