Tafidan Gobir Media Team

Tafidan Gobir Media Team TAFIDA MEDIA TEAM

Kungiya ce ta kafofin sada zumunta da aka kafa don girmama ubangidanmu mai daraja, FCN FIPMA FCILRM, Hon. Alh. Serve as company event

Murtala Kasim (Tafidan Gobirawan duniya), tare da nuna cikakken goyon baya da kuma yada ayyukan Gwamnatin Jihar Sokoto.

15/07/2025
Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA ya sanar da cewa gobe Talata za ta kasance ranar hutu a jahar Sokoto, domin bayar da ...
15/07/2025

Gwamna Dr. Ahmad Aliyu Sokoto FCNA ya sanar da cewa gobe Talata za ta kasance ranar hutu a jahar Sokoto, domin bayar da girmamawa da kuma karramawa ga marigayi Tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari. Wannan mataki na nuna sadaukarwa ga dattako da kuma gudunmawar da margayin ya bayar ga kasa cikin lokacin da ya yi shugabanci.

26/04/2025

Address

Sabon Birni
Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tafidan Gobir Media Team posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share