18/07/2026
Babban Labari:
Shin ko kunsan yanzu zaku iya yin register katin zaɓe tun farko har ƙarshe ba tare da kunje office ɗin INEC ko kunje rumfar zaɓe ba?
To yanzu nesa tazo kusa domin kuwa zaku iya registration na katin zaɓe completely a online ta hanyar website wanda zai baka damar yin komai hatta da thumbprint a ciki zakayi kuma da wayar ka ta salula.
Wannan babbar dama ce garemu ta muyi kokari muyiwa iyayen mu, yannen mu da ƙannen mu register domin mu fito kwan mu da kwarkwata mu ranar zaɓe don zaɓar mutanen da muke kyautata zaton zasuyi abin ƙwarai.
Please kuyi sharing domin kowa ya samu wannan dama
Ga Link na website da zaku shiga: https://cvr.inecnigeria.org/Apply/onlineRegistration