24/01/2024
Comr Abba Sani Pantami, zai rabawa Top Fans dinshi Naira Dubu 100,000 da Data 500GB da Recharge Card na Dubu 50,000, inda kimamin sama da mutane dubu ne zasu amfana.
Wannan kyauta ce ta musamman da zan muku na dadewa da kuka yi kuna following dina a wannan shafin nawa, kuke mini liking, comments da sharing a kowane lokaci.
Kune matakin tsani na sanadiyar samun duk wata daukaka da dama da Ubangiji ya kaddari na samu a wannan kafar. A yanzu ina da damar da zan iya kyautata muku dai-dai da abunda Ubangiji ya h**e mun.
Insha Allahu zan cigaba da kyautata muku dai-dai aljihuna, a duk lokacin da na samu dama. Mun saka manyan gasanni na fiye da Naira miliyan daya karkashin kamfanina na ABBA PANTAMI DATA, har sau uku domin tallafawa wasu daga cikinku ta hanyar tallata kasuwancin kamfaninmu, ta sanadiyar haka da dama sun samu jari.
Muna zuwa gidajen marayu a zahiri da kuma boye domin tallafawa mabukata da sauran su dai-dai Gwargwado, muna tallafawa Mutane a wurare da dama wanda ma bamu cika bayyanawa ba saidai idan ya zama dole.
Insha Allahu, a yau da misalin karfe 8 na dare, zamu fara raba wa 'yan nan kyaututtukan.
Kada ku manta, ina cigaba da tallata muku kasuwancina na Data. A yanzu haka mun kammala gina sabon babban website na APi zalla, cikin 'yan kwanakin nan Insha Allah, zamu kaddamar dashi, duk wani mai website ko Application na saida Data zai samu farashi mai matukar sauki a karkashin sabon website din namu Insha Allah.
Wanda bai yi ragista da kamfanin ABBA PANTAMI DATA ba, ya shiga wannan link din yayi
👇
https://abbapantamidata.com/mobile/register/?referral=08130233375
Ko kuma ya shiga PlayStore ta wannan link din, yayi Download din Application din
👇
https://play.google.com/store/apps/details?id=com.abbapantamidata.ng
✍️ Comr Abba Sani Pantami
Marubuci, mai fashin baki,
Dan jarida mai yada labarai a kafofin sada zumunta.
CEO ABBA PANTAMI DATA.