12/07/2025
Thread π§΅: Wahalar da Forex Trader ke fuskanta kafin ya zama Profitable π§ ππ
1.
Kafin trader ya zama profitable, yawanci sai ya sha wahala sosai.
Ba sai an gaya maka ba β kasuwancin da yake baka damar samun $1000 a rana ba tare da boss ba, dole akwai wahalar da zata zo kafin hakan.
π
2.
Account blowing na farko zai zo da hawaye.
Sai trader ya ce "maybe trading is not for me."
Amma idan ka dage, zaka fahimci cewa kowane blown account darasi ne, ba laifi ba.
π
3.
Zaka ci karo da:
Fake mentors
Scam signal groups
Overtrading
FOMO (tsananin shige kasuwa ba tare da shiri ba)
Wadannan duk sune tarkon da yawancin sababbin traders ke fada ciki.
π
4.
Za ka gane cewa strategy ba shine matsala ba, kai ne.
Zaka canza strategy 10+, amma kullum kana rasa kudi.
Har sai ka gane cewa trading psychology da risk management sune ginshiΖai.
π
5.
Zaka sha ganin abokanka suna ci gaba, suna posting profits, kai kuma kana rasa kudi.hakan
Zai iya sa ka daina trading gaba Ιaya β amma kai ne zaka yanke shawara, ka ci gaba ko ka hakura.
π
6.
Idan ka nace da karatu, backtesting, practicing da discipline β
a hankali zaka fara ganin sauyi:
Losses zasu ragu
Wins zasu karu
Emotions zasu daidaita
Kuma account din ka zai fara tsayawa.
π
7.
Profitable trading ba result bane na wata daya β outcome ne na shekaru da kake jurewa wahala.
Da zarar ka jure wahalar nan, sai ka ga sauki yana biye.
π
8.
Kar ka ji kunya in kana cikin wahala yanzu β duk wani profitable trader da kake gani, ya taba wannan phase.
Just stay consistent & keep learning.
Success is painful before it becomes sweet.