08/06/2025
Sanin su waye ke son abinda k**e sayarwa, masu iya sayenshi, is one thing. Sanin inda zaki same su, da yadda zaki sa su saye abinda k**e sayarwa, is another thing.
Sponsored ads zata baki damar Describing Exactly irin mutanen da k**e so a kaima Advert dinki, zaki tsara su yadda k**e so, dai-dai wadanda zasu iya SAYEN abinda k**e sayarwa duk tsadarshi.
And, shine Exactly abinda zan koya miki a cikin Class dina, ko Kuma inyi miki da kaina😍💃🎉
Wane k**e so? Inyi miki ko in koya miki?