Jiddah Skills Tv

Jiddah Skills Tv Fagen wasanni by jiddah Sharhi, da labarai Kan kwallon kafa daga Duniya.

🚨💣 LABARI MAI ZAFI:An Ruwaito cewa Florentino Pérez na shirin kashe duk kasafin kuɗin sayen 'yan wasa na Real Madrid a w...
04/07/2026

🚨💣 LABARI MAI ZAFI:An Ruwaito cewa Florentino Pérez na shirin kashe duk kasafin kuɗin sayen 'yan wasa na Real Madrid a wannan bazarar wajen ɗaukar Michael Olise

Saboda haka ne aka ce ya janye daga yuwuwar cinikin Enzo Fernández, domin yana son amfani da kuɗin wajen sayen Olise.

— 📰⚽

04/07/2026

Laifin Portugal players ne 😩

04/07/2026

Jadawalin R16 na World Cup

04/07/2026

Argentina sun sha da kyat a😂

03/07/2026

Wai ya MVP in nan yake na World Cup😂

03/07/2026

Portugal zasu hadu da sapain

Austria ta tsince talatan ta a laba a hannu Spain😀Oyarzabal yakara ta uku.Taimako: Cucurella Spain 3-0 Austria
02/07/2026

Austria ta tsince talatan ta a laba a hannu Spain😀

Oyarzabal yakara ta uku.

Taimako: Cucurella

Spain 3-0 Austria

02/07/2026

Lamine yamal yadawo😂 #

02/07/2026

Wayyo Africa

02/07/2026

Spain vs Australia

Address

Sokoto State
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jiddah Skills Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share