13/09/2026
Hon. Babangida Mainan Keɓɓe, Ɗan takarar Majalisar Wakilai na yankin Keɓɓe da Tambawal a jam'iyyar ADC, ya mayar da Martani akan kalaman Shugaban Karamar Hukumar Tambuwal dangane da batun Zanga-Zangar da akayi ta rashin tsaro a baya-bayan nan.
Hon. Babangida Mainan keɓɓe, yace sam jam'iyyar su ta ADC ba ta da hannu a shirya Zanga-zangar a Tambuwal