Yusuf pakin TV

  • Home
  • Yusuf pakin TV

Yusuf pakin TV Me

Happy birthday happy birthday happy birthday happy birthday happy to hear from the doctor yesterday I'm by name is Yusuf...
01/08/2023

Happy birthday happy birthday happy birthday happy birthday happy to hear from the doctor yesterday I'm by name is Yusuf Saad pakin again here 🤣😂🤣😂🤣😂🤣

01/08/2023

News # Jam'iyyar PDP Za Ta Dauki, Jama'a a Kafar Sada Zumunta Sun Yi Ma Ta Wankin Babban Bargo

- Wasu 'yan Najeriya sun mayar da martani kan sanarwar da jam'iyyar PDP ta fitar na daukar wani muhimmin aiki

- Jam'iyyar PDP ta sanar da cewa za ta dauki ma'aikacin da zai yi aiki a matsayin Darakta Janar na People Democractic Institute (PDI)

- Matakin dai ya janyo cece-ku-ce daga 'yan Najeriya, wadanda s**a bayyana shi a matsayin sabon abu kuma mai daukar hankali

Jam'iyyar PDP ta sanar da daukar ma'aikacin da zai mata aiki a matsayin Darakta Janar na People Democractic Institute (PDI).

Rubuta MBD don samun labaran Hausa, wasu Karin labaran na jiranku.

01/08/2023

News # Cire Tallafin Man Fetur: Borno, Adamawa da Yobe, Sun Rage Radadin Cire Tallafi Ga Ma'aikata da Dalibai

- Yayin da tsadar rayuwa ke kara k**ari, gwamnatin jihohin Arewa maso Gabas sun dauki matakin dakile radadi

- An ruwaito yadda gwamnatocin Yobe, Borno da Adamawa ke kokarin rage wa jama'a kudaden sufuri a jihohinsu

- Hakazalika, gwamnatin Adamawa za ta fara ba da karin N10000 kan albashin ma'aikata da kuma masu karbar fansho

Arewa maso Gabas - Gwamnatocin jihohin Borno da Adamawa da Yobe sun fara daukar matakan dakile radadin hauhawar farashin man fetur da bayan gwamnatin tarayya ta cire tallafi.

Rubuta MBD don samun labaran Hausa, wasu Karin labaran na jiranku.

01/08/2023

News # Hasashen Yadda Tinubu Zai Rabawa El-Rufai, Wike, Pate da Ragowar Ministoci Ofis

- An dade ana ta surutai kan wadanda za su zama sababbin Ministoci a Najeriya a mulkin Bola Tinubu

- Yanzu an k**a hanyar birne wannan magana, jama'a sun karkata kuma ga yadda za a raba muk**an

- Hasashe ya nuna muk**an da Ahmad Dangiwa Umar, Lateef Fagbemi (SAN) za su rike idan an tantance su

Abuja - Bayan sanar da wasu daga cikin wadanda za su zama Ministocin, Mblog Hausa ta fahimci an bar masu fashin baki da magoya baya da aiki.

Rubuta MBD don samun labaran Hausa, wasu Karin labaran na jiranku.

01/08/2023

News # Gwamna Uba Sani Ya Sadaukar Da Kashi 50 Na Albashinsa Don Hidimtawa Talakawan Kaduna

- Sanata Uba Sani, gwamnan jihar Kaduna ya yafe rabin albashinsa inda ya umurci a yi amfani da kudin don hidimtawa talakawa da

- Tsohon sanatan na Kaduna ta Tsakiya ya ce tuni an yi nisa game da batun kafa gidauniya ta musamman da za dora wa alhakin rage wa talakawa radadin zafin rayuwa a jihar

- Sani ya sanar da hakan ne yayin rantsar da kwamishinoni a Kaduna inda ya gargade su da cewa duk wanda ya gaza sauke nauyin da aka dora masa za a sallame shi

Jihar Kaduna - Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya sadaukar da kashi 50 na albashinsa ga wata gidauniya ta musamman domin talakawa, marasa galihu da gajiyayyu a jihar Kaduna.

Rubuta MBD don samun labaran Hausa, wasu Karin labaran na jiranku.

01/08/2023

News # Shugaba Bola Tinubu Ya Sanar da Sabon Tallafi Ga Daliban Najeriya

- Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da raba wa manyan makarantun gaba da sakandire motocin zirga-zirgar dalibai

- Hakan na cikin wata sanarwa da fadar shugaban kasa ta fitar a shafinta na sada zumunta ranar Litinin, 31 ga watan Yuli, 2023

- Ta ce matakin na daya daga cikin kudirorin shugaban kasa na ganin dalibai suna kai kawo a makarantunsu ba tare da shan wahala ba

FCT Abuja - Shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da sabon tallafin da gwamnatinsa ta ware wa daliban manyan makarantun gaba da sakandire.

Rubuta MBD don samun labaran Hausa, wasu Karin labaran na jiranku.

15/07/2022

We are
together
forever
and ever

Address


Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusuf pakin TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yusuf pakin TV:

Shortcuts

  • Address
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share