Sule Tankarkar online update

Sule Tankarkar online update Never give up in life
Nigeria will soon be Good while youths are yet to take over insha Allah

01/11/2025
CDCFIB RECRUITMENT UPDATE 🔔All applicants are advised to visit the official portal below to check their application stat...
31/10/2025

CDCFIB RECRUITMENT UPDATE 🔔

All applicants are advised to visit the official portal below to check their application status
https://recruitment.cdcfib.gov.ng

SANARWA!  SANARWA!!  SANARWA!!!Ana sanar da al'umar mazabar sule tankarkar cewa anfara yin rigistar katin haihuwa wato (...
28/10/2025

SANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Ana sanar da al'umar mazabar sule tankarkar cewa anfara yin rigistar katin haihuwa wato (birth registration card).

Wannan rigistar kyautace za ayiwa yara daga wanda aka haifa yau zuwa dan kasa da shekara 5 insha Allah

Gawanda yakeso ayiwa yaransa saiya tuntubi MUKHTAR HASSAN GAMBO zaizo har inda mutum yake domin yin wannan rigistar.

Kokuma ya kirashi a lambar waya kamar haka 07043632872 kokuma 09040451084 kada amanta ba iya cikin gariba hardama kauyuka da rugage wannan rigistar kyauta ce.

Daga Mh Gambo
Sule ward registrar
National population commissionSANARWA! SANARWA!! SANARWA!!!

Ana sanar da al'umar mazabar sule tankarkar cewa anfara yin rigistar katin haihuwa wato (birth registration card).

Wannan rigistar kyautace za ayiwa yara daga wanda aka haifa yau zuwa dan kasa da shekara 5 insha Allah

Gawanda yakeso ayiwa yaransa saiya tuntubi MUKHTAR HASSAN GAMBO zaizo har inda mutum yake domin yin wannan rigistar.

Kokuma ya kirashi a lambar waya kamar haka 07043632872 kokuma 09040451084 kada amanta ba iya cikin gariba hardama kauyuka da rugage wannan rigistar kyauta ce.

Daga Mh Gambo
Sule ward registrar
National population commission

SANARWA CIKIN GAGGAWA 📢A ƙoƙarin inganta harkokin Ilimi musamman a fannin kiwon lafiya, shugaban ƙaramar hukumar Sule Ta...
22/10/2025

SANARWA CIKIN GAGGAWA 📢

A ƙoƙarin inganta harkokin Ilimi musamman a fannin kiwon lafiya, shugaban ƙaramar hukumar Sule Tankarkar Jagora Honourable Tasiu Adam Abubakar ya nemo Admission ga ɗalibai guda goma da zai ɗauki nauyin karatunsu a makarantar Ameenatu College of Health dake birnin Jihar Jigawa domin bawa mutum ɗai-ɗai a kowace mazaɓa cikin mazaɓun mu guda goma na faɗin ƙaramar hukumar Sule Tankarkar.

A saboda haka an sami mutum takwas yanzu haka daga mazaɓu takwas da s**a cika ƙa'idojin samun Admission a makarantar.

Ragowar da s**a rage sune Mazaɓar Amanga da kuma Jeƙe, a dalilin haka babban mataimaki na musamman a fannin Ɗalibai Honourable Abdullahi Sa'eed Stk da sahalewar shugaban ƙaramar hukumar Sule Tankarkar sun nemi alfarma wajan hukumar gudanarwa ta makarantar da a bada dama domin nemo cikon waɗannan mutum biyu daga waɗannan mazaɓun guda biyu domin cika mutum goma (Wato a sami mutum ɗaya daga kowace mazaɓa)

Ana sanar da dukkan mai sha'awa musamman Mace sai idan an rasa a sami Namiji daga waɗannan mazaɓun na AMANGA da kuma JEƘE da su hanzarta kawo takardunsu daga yanzu zuwa ranar Juma'a da safe domin tafiya su zana jarabawa.

Abubuwan da ake buƙata

Jamb (sciences courses, 150 to above)

SSCE (With five credit and above in sciences courses)

NIN number

Primary certificate

Indigene

A nemi babban mataimaki na musamman a fannin ÆŠalibai (SSA STUDENTS MATTERS ) domin jin cikakken bayani 08089046378

Mustapha Auwal Albasu
Media Aide, to the Executive chairman of Sule Tankarkar Local Government.
22th October, 2025.

‎‎Alhamdulillah.‎‎Jigawa State Government Citizens Engagement Programme  was successfully convened and concluded peacefu...
20/10/2025

‎
‎Alhamdulillah.
‎
‎Jigawa State Government Citizens Engagement Programme was successfully convened and concluded peacefully In Suletankarkar Local Government Area. We extend our profound appreciation to the Executive Governor of Jigawa State and the leader of the All Progressives Congress (APC) in the state, Mallam Umar A. Namadi, FCA. With his gracious approval and leadership, the Suletankarkar Local Government has been privileged to have a diligent and visionary Chairman, In Person Of Hon. Tasiu Adam Abubakar
‎
‎Undoubtedly, within the span of just one year, the people of Suletankarkar Local Government have witnessed the exemplary leadership qualities of Hon. Commarade Tasiu Adam Sule . In only twelve months, he has successfully executed and delivered several impactful projects initiatives that had never before been realized in the history of the Suletankarkar local government area.
‎
‎Among his notable achievements is the sponsorship of over one hundred students across various educational institutions, demonstrating his commitment to youth development and educational advancement as well as Empowerment initiatives to the people's of Suletankarkar local government area.
‎
‎
‎We sincerely appreciate the presence of our distinguished dignitaries and esteemed guests. We pray that Almighty Allah grants everyone a safe return to their respective destinations.
‎
‎May Allah, in His infinite mercy, bless and renew the administration of Mallam Umar A. Namadi, FCA.
‎May He continue to strengthen the Danmodi political family and protect us all from every form of evil and misfortune.
‎
‎Ameen.
‎Jamilu Isah Danzomo.
‎"Participant"( Jigawa State Government Citizens Engagement Programme).;
‎~Personal Assistant To The Executive Chairman Suletankarkar Local Government Area.

Wasu daga cikin sakonin manya mutunen kenanMuna fatan Allah ya taimake mu Baki daya
19/10/2025

Wasu daga cikin sakonin manya mutunen kenan
Muna fatan Allah ya taimake mu Baki daya

Address

No. 56 Kofar Fada Sule Tankarkar
Sule Tankarka

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sule Tankarkar online update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share