
17/04/2025
Wata sabuwa
Sarkin Sokoto Ya Aiyyana kungiyoyin Da Hausawa s**a kafa Domin Wayar Da kan Hausawan Nageria Amatsayin Yan Ta'adda kuma Yazama Dole Ne su Yaki Duk wata kugiyar Dake Neman Hada kan Hausawan Nageria Domin A wajen su kiranda Hausawa Suke Barazana Ne Garesu Wanda Yazama Dole Ne Suyi Fada Da kowacce kungiya Matukar Tana kira kan Hadin kan Hausawan Nageria
Sharshi 💪💪🤣🤣
Wato Abinda Sarkin Sokoto Yake Magana Anan Akwai San Rai Da Fifita Wata Kabila
Kowa Yasan Yadda Haryanzu Manyan Fulani Sarakuna Ciki Harda Tsohon Shugaban Kasar Nageria Basu Yarda Cewa Fulani Yan Ta'adda Bane Kuma Basu Taba kallon Kisanda Fulani sukewa Hausawan Kasar Hausa A Matsayin Ta, addanci ba Kowa Yasan Fulani ke kisan Hausawa Tsawon Shekara 12 Amma Haryanzu Basuce Abinda Yan uwan su keyiwa Hausawa Laifine Wanda Ka iya Barazana Ga Zaman lafiyar Kasar Hausa Dama Nageriya Baki Daya Awajen su Kafa kungiyar Da zata Hada kan Hausawa Harta kawo karshen Ta, addacin Da Fulani keyiwa Hausawa Shine Babban Ta, addancin Da Hausawa suke Wanda Hakan Babbar Barazana ce Garesu
Gaskiyar 💪💪
Bude Shafika Da kafa Kungiyar Hausawan Nageria Da Hausawa S**ayi Babu Wata Barazanar Tsaro Da Hakan zai Haifar Tunda Lokacinda Fulani S**a Fara kashe Hausawa Babu Wani Bahaushe Daya Dauki makami Babisa ka'ida ba Tunda Bai shiga Ta, addanci ba Bai kuma kafa Wata Dabar Yan Ta, adda Ba Wai Domin Yakare Kan sa ba
Malam Bahaushe Haka Yayi Tazama Yanzu shekara Sama Da 10 Ana kashe shi Amma Kullum kira Yake Ga Gwabnati Data Kawo Masa Dauki k**ar Yadda Tayi Alkawari Lokacin Zabe Bahaushe Kullum Saran sa Yake Ga wanda Yazaba lokacin Zabe Daya Bashi Kariya Ya koma Rayuwa cikin zaman lafiya k**ar Yadda Yake Abaya Haryanzu Bahaushe Baiyarda Da Daukar Makami ba Lallai Bahaushe Dan Baiwa Ne Ace Ana kashe ka Ga Satar mutane Ga Yiwa Matan ka Fyade Ankwace maka Gari Da Gonakin ka Amma Haka Kaci Gabada Zaman lafiyar Da aka sanka Dashi Wlh Banga Kabilar Da Za, ayiwa Haka Ana Nageria azauna lfy ba inba Hausar ba
✍Abdulsalam