28/09/2025
Alhamdulilah
Daga wurin Seminar wanda ya gudana a babban dakin taro dake Suleja dan wayar da kai da sanin makaman aiki wacce Hukumar Hisbah ta gudanar karkashin jagorancin IMAM M T ABUBAKAR (ALBAYAN). PhD. MAGATAKARDAN ZAZZAU SULEJA
An gudanar da darrusa masu taken
Strengthening Community Safety: Integrating Fire Prevention and Personal Security for Sustainable Development.
Taron ya samu halartar membobi Hisbah dake Suleja Emirate Maza da mata sai masu gabatarwa
Tabbas taro yayi albarka
Allah ya cigaba dafa mana ya kai matsayin Hisbah Gaba.