MASJIDIL IMAM MALIK Cikin Tasha SURU, Kebbi State, Nigeria
17/07/2025
06/07/2025
Kada Labari Abarka A Baya Sheikh Goni Imam Yusuf Abubakar Suru Zai gabatar da LITTAFI na BIRRUL WALIDAIHI.
13/05/2025
JAMA'AH ana Gayyatar KOWA da KOWA...DAURIN AUREN, Malam. Dahiru U Albani Suru ( Shugaban Majalisar Malamai Na JIBWIS Suru)
A Ranar: Juma'ah 16/05/2025
28/04/2025
إنا لله وإنا إليه راجعون
INNALILLAHI WA'INNA'ILAIHIRRAJI'UN
Allah yayi ma Mahaifiyar BABBAN MALAMINMU
Sheikh Musa Yusuf Asadussunnah RASUWA..
Yau 28/04/2025.
Muna Rokon Allah ya jikanta yayi Mata Rahama yasa Aljannah firdausi a'ala ce makomarta...
Be the first to know and let us send you an email when JIBWiS SURU TOWN TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.