Media Adverts Tv News 24 Ltd

Media Adverts Tv News 24 Ltd Follow Our YouTube channel 👉https://www.youtube.com/

Matsalar tsaro ita zamu fara magancewa a jihar zamfara inji sanata Ahmad sani yariman bakura Sakamakon samun hadin Kai t...
25/04/2026

Matsalar tsaro ita zamu fara magancewa a jihar zamfara inji sanata Ahmad sani yariman bakura

Sakamakon samun hadin Kai tsakanin tsofaffin gwamnoni da Gwamna dauda lawal

Matawalle yayi alkawalin siyawa Gwamna dauda lawal form din Takarar Gwamna karo na biyu Tsohon gwamnan Jihar Zamfara kum...
25/04/2026

Matawalle yayi alkawalin siyawa Gwamna dauda lawal form din Takarar Gwamna karo na biyu

Tsohon gwamnan Jihar Zamfara kuma Ministan Tsaro na Najeriya, Hon. Bello Matawalle, ya yi alƙawarin ba Gwamna Dauda Lawal cikakken goyon baya domin sake tsayawa takara a zaɓen 2027, Kuma ya ɗauki alƙawarin siyawa Mai girma Gwamna Dauda Lawal (Form), domin tsayawa takara karo na biyu a zaɓen shekarar 2027.

Babbar Magana:Ko Chairman T/ Mafara Zai Iya Kada Matawalle A zaben 2027 Inji Muhd Assalafy S. A Media Na Mai Girma Chair...
11/09/2025

Babbar Magana:Ko Chairman T/ Mafara Zai Iya Kada Matawalle A zaben 2027 Inji Muhd Assalafy S. A Media Na Mai Girma Chairman Talata Mafara Hon Yahaya Yari

Kamar Yanda Ya wallafa A Shafin Sa Bayan Samun Labarin Sake Tsayar Da Matawalle Takarar Gwamnan Jihar Da Jamiyar APC Tayi

miye Naku Ra'ayi Akai âť“

11/09/2025

Sabuwar Wakar Da Aka Rerawa Nasir Abdulaziz Yari Ta Auren Sa Wato Da Ga Mai Girma Sanata Abdulaziz Yari Abubakar

Sanata Mai Wakiltar Zamfara Ta Yamma.

Daga Aliyous Talata Mafara
👇👇👇

https://www.facebook.com/share/v/19wNLDrKeZ/

03/09/2025

Ameen ya Allah

Allah ya bamu Kudi 💵💵💵🙏

True talk.
03/09/2025

True talk.

21/05/2025

Shugaban kasar Burkina Faso Yana Cigaba Da Ginin Gidaje A Kasar Sa, Za a Baiwa Alumma Kyauta.

゚ ゚viralシfypシ゚viralシalシ

Da Dumi Dumin Sa:A Jiya Ne Mai Girma Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore ya Dakatar Da Duk Wani Shirin Film Na Nu...
20/05/2025

Da Dumi Dumin Sa:A Jiya Ne Mai Girma Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore ya Dakatar Da Duk Wani Shirin Film Na Nuna Tsaraici A Burkina Faso inda Yace Wannan Sabawa Al'adar Yankin Africa.

A cikin Wani Yunkuri Na Tsaftace Yankin Africa Da Kasar Tashi Ta Burkina Faso.

Karanta Sauran Bayani A Kasa

BREAKING: President Ibrahim Traore officially bans adu!t content in Burkina Faso 🇧🇫 🚫📵

He claims this move is aimed at safeguarding cultural values and channeling the energy of the youth towards nation-building.

What do you think? Is this a bold step forward or unnecessary restriction?



miye Naku Ra Ayi Akai ?

19/05/2025

Tarihin Yanda Aka Samarda Also Rock Villa Abuja.

Tun Daga Tsohon Shugaban Kasa Gen. Murtala RAMAT MOHAMMED Har Zuwa Kammala Ta Inji Gen Ibrahim Badamasi Babangida IBB

゚ ゚viralシfypシ゚viralシalシ

Address

Low Cost Area Talata Mafara
Talata-Mafara
892001

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Media Adverts Tv News 24 Ltd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share