02/12/2025
Waliyyin ALLAH Da Ya Raya ƘUR'ANI Matuƙar
Rayawa, Ya Fara Ne Tun Yana Ɗanshekara 21.
Ya Shekara 80 Yana Ƙyanƙyashe Mahaddata!..
Mahaddata 400 Ya Samar Cikin Zuri'arsa, Ya
Ƙyanƙyashe Mahaddata 83+ Daga 'Ya'yansa!
Mahaddata Da Sheikh Ya Yaye Sun Fi Miliyan..
Shekarunsa 101 Da Watanni 5 Da Kwanaki 3.
Shekarunsa 99 Bakinsa Na Karanta ƘUR'ANI
Shekarunsa 100 Yana LA'ILAHA ILLALLAHU...
'Ya'ya 35 Ya Wa ANNABI ﷺ Takwarori Da Su.
Bai Taɓa Zancen 10-Minute Ba Na Addini Ba!
©️ President - The World Writers' Congress!..
ALLAH Ya Sa Duk Ayyukansa Karɓaɓɓu Ne
Alfarmar SHUGABANMU RASULULLAHI ﷺ
ALLAH Ƙara Kusanta Shaykh Da ANNABI ﷺ
✍️ Khalid Abdullahi Zaria