HAN Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from HAN, Juma'a Mosque Area Number 2 Ajiya Road, Talatar Mafara Local Govement Zamafara State, Talata-Mafara.

The HAN is the Owner of HAN News, HAN Hausa, HAN Sports, HAN Asia Hausa, HAN हिंदी, All these Newspapers are under HAN Company, We publish News in International Languages, We will continue to improve our company and our services.

DA DUMI-DUMI: Shugaban Iran Da Shugaban Turkiyya Erdogan Za Su Halarci Taron Gaggawa Na Kasashen Musulmai A Qatar.
13/09/2025

DA DUMI-DUMI: Shugaban Iran Da Shugaban Turkiyya Erdogan Za Su Halarci Taron Gaggawa Na Kasashen Musulmai A Qatar.

YANZU-YANZU: Hukumomin Saudiyya Sun Sanar Da Ganin Sabon Jinjirin Watan Musulunci Gobe Lahidi 1 Ga Watan Rabi'ul Auwal N...
23/08/2025

YANZU-YANZU: Hukumomin Saudiyya Sun Sanar Da Ganin Sabon Jinjirin Watan Musulunci Gobe Lahidi 1 Ga Watan Rabi'ul Auwal Na Hijrah 1447 A Saudiyya.

Allah Ya Kara Mana Son Manzon Allah (S).

YANZU-YANZU: Shugaban 'Yan Sandan Najeriya Ya Gana Da Tsofaffin Jami'an 'Yan Sanda Kan Matsalolin Da Suke Fuskanta Bayan...
21/07/2025

YANZU-YANZU: Shugaban 'Yan Sandan Najeriya Ya Gana Da Tsofaffin Jami'an 'Yan Sanda Kan Matsalolin Da Suke Fuskanta Bayan An Fara Gudanar Da Zàñga-zàñgar A Yau Litinin.

YANZU-YANZU: Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Kuma Jigon jam'iyyar NNPP Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, Yanzu Haka Yana Fadar Shuga...
21/07/2025

YANZU-YANZU: Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Kuma Jigon jam'iyyar NNPP Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, Yanzu Haka Yana Fadar Shugaban Kasa Domin Ganawa Da Shugaban Kasa Tunubu.

YANZU-YANZU: An Fara Gudanar Da Zanga-Zangar 'Yan Sanda A Abuja, Wadda Su Sowore Da Dan Bello Suke Jagoranta A Halin Yan...
21/07/2025

YANZU-YANZU: An Fara Gudanar Da Zanga-Zangar 'Yan Sanda A Abuja, Wadda Su Sowore Da Dan Bello Suke Jagoranta A Halin Yanzu.

Allah Ya Yiwa Yariman Saudiyya Al-Waleed Wanda Ya Shafe Sama Da Shekaru 20 Yana Sharara Barci Biyo Bayan Wani Hatsarin M...
20/07/2025

Allah Ya Yiwa Yariman Saudiyya Al-Waleed Wanda Ya Shafe Sama Da Shekaru 20 Yana Sharara Barci Biyo Bayan Wani Hatsarin Mota Da Ya Rutsa Da Su A Birnin Landan, Rasuwa A Yammacin Yau.

Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima Na Cigaba Da Jagorantar Zaman Makokin Marigayi Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu...
16/07/2025

Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima Na Cigaba Da Jagorantar Zaman Makokin Marigayi Tsohon Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari A Garin Daura.

Muhammadu Buhari GCFR An haifi Buhari a gidan musulmi a ranar 17 ga watan Disamba 1942, a garin Daura, da ke Jihar Katsi...
13/07/2025

Muhammadu Buhari GCFR An haifi Buhari a gidan musulmi a ranar 17 ga watan Disamba 1942, a garin Daura, da ke Jihar Katsina, Najeriya.

Buhari ɗan siyasan Najeriya ne mai ritaya wanda ya yi shugabancin Najeriya daga 2015 zuwa 2023.

YANZU-YANZU: Allah Yayiwa Tsohon Shugaban Najeriya Janar Muhammad Buhari Rasuwa Bayan Fama Da Jinya A Birnin London.
13/07/2025

YANZU-YANZU: Allah Yayiwa Tsohon Shugaban Najeriya Janar Muhammad Buhari Rasuwa Bayan Fama Da Jinya A Birnin London.

03/07/2025

Ya Allah Ka Bamu Lafiya Da Zaman Lafiya, Ya Kuma H**e mana Abunda Lafiyar Zataci Daga Halal Cikin Sauki.

03/07/2025

Wasa Ƙwaƙwalwa:
Akwai Wasu Halittu A Duniyar Nan, Kuɗinsu Nasu Ne, Amma Kuɗinka Naku Ne. Su Waye Su?

29/06/2025

Zamu Bude Posting Din Yau Da Muhammadur Rasulullah (S. A. W) 😍

Address

Juma'a Mosque Area Number 2 Ajiya Road, Talatar Mafara Local Govement Zamafara State
Talata-Mafara

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HAN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share