M. NASIR JAOJI

M. NASIR JAOJI Hi friends! �
Welcome to Ja'oji’s official page ��
Here you’ll find the cutest photos and videos of Ja'oji – my loyal friend who always brings happiness.

Follow us for daily fun, smiles, and love! �

Adon Garin Kasar Hausa, Hon. Nasir Bala Aminu Ja’oji, ya fito domin halartar rana ta biyu ta Hawan Sallah Gani mai tarih...
26/08/2026

Adon Garin Kasar Hausa, Hon. Nasir Bala Aminu Ja’oji, ya fito domin halartar rana ta biyu ta Hawan Sallah Gani mai tarihi a Daura, cikin salo, kwalliya da kyakkyawan kayan gargajiya.

Wata rana ce ta al’ada, tarihi da murnar Sallah a Daura! 👑

26/08/2026

Tafiya dai tafiya dai adon garin kasar hausa💯💯💯

Dr. Asiya Abdullahi Umar Ganduje Tana Taya Musulmi Murnar MauludiDr. Asiya Abdullahi Umar Ganduje tana taya al’ummar Mus...
26/08/2026

Dr. Asiya Abdullahi Umar Ganduje Tana Taya Musulmi Murnar Mauludi

Dr. Asiya Abdullahi Umar Ganduje tana taya al’ummar Musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar fiyayyen halitta, Annabi Muhammad ﷺ, inda ta bukaci Musulmi su yi koyi da kyawawan halayensa da koyarwarsa.

Dr. Asiya Abdullahi Umar Ganduje ta ce ya kamata a yi amfani da wannan lokaci wajen tunawa da darussan tausayi, zaman lafiya, taimakon juna da kyautata mu’amala da mutane, wadanda Annabi Muhammad ﷺ ya koyar.

Ta kuma yi fatan Allah Ya sanya albarkar Mauludin Annabi ﷺ ta tabbata ga al’ummar Musulmi baki daya.

Barka da Mauludin Annabi Muhammad ﷺ.

KANO RENEWED, THE PEOPLE COME FIRST — GO AGAIN!People of Kano State, there is no one like you, from the highest level do...
25/08/2026

KANO RENEWED, THE PEOPLE COME FIRST — GO AGAIN!
People of Kano State, there is no one like you, from the highest level down to the grassroots, especially here in Tarauni Local Government Area. Let us all come out in large numbers and give these dedicated servants of the people our votes, because there is no one like them when it comes to service and commitment to the community.
2027 — APC is the party that the people of Kano State should choose.
A message from Aliyu Muhammad Rabi’u, P.R.S.
Tarauni is moving forward — Kano is moving forward!
APC 2027 — GO AGAIN!

Hon.kabiru dahiru sule ads member house of assembly tarauni local government munyarda mun amince kuri'ar mu takace 👏💯💯💯💯
24/08/2026

Hon.kabiru dahiru sule ads member house of assembly tarauni local government munyarda mun amince kuri'ar mu takace 👏💯💯💯💯

Abba kabir yusif go again insha Allah
24/08/2026

Abba kabir yusif go again insha Allah

Setting Out for Daura!!!Today, Adon Garin Kasar Hausa, Hon. Nasir Bala Aminu Ja’oji, set out for Daura ahead of the Gran...
23/08/2026

Setting Out for Daura!!!

Today, Adon Garin Kasar Hausa, Hon. Nasir Bala Aminu Ja’oji, set out for Daura ahead of the Grand Hawan Sallah Gani 2026, scheduled for 25th and 26th August.

The journey marks the beginning of another memorable celebration of the rich culture, heritage and traditions of the Hausa culture.

As the entourage makes its way to the historic city of Daura, we look forward to witnessing the splendour, unity and timeless traditions that make Hawan Sallah Gani a truly remarkable occasion.

Daura awaits Adon Garin Kasar Hausa! 🐎

M. NASIR JA'OJI M. NASIR JA'OJI M. NASIR JA'OJI Da yardar Allah 🤲🤲🤲🤲
22/08/2026

M. NASIR JA'OJI
M. NASIR JA'OJI
M. NASIR JA'OJI
Da yardar Allah 🤲🤲🤲🤲

Address

Unguwa Uku
Tarauni

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M. NASIR JAOJI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share