Santurakin Taura II

Santurakin Taura II FREELANCE JOURNALIST Death is coming without notification Ya Allah make our last word to be khalimatul shahada Ameen.😭😭

16/02/2024

ALLAHU AKBAR 😭 Yanzu Yanzu Gaskiyar Batu Akan Mutuwar Jarumi Adam Zango Da Safiyar Yau Shiga Ka Kalli Gaskiyar Abin Da Yake Faruwa…..

A birthday is just the first day of another 365-day journey around the sun. Enjoy the trip. HAPPY BIRTHDAY TO MY HUMBLE ...
21/10/2023

A birthday is just the first day of another 365-day journey around the sun. Enjoy the trip. HAPPY BIRTHDAY TO MY HUMBLE SELF.

Da dumi'dumi:Kotun kolin Nageriya ta sanya ranar Litinin 23 ga watan Oktoba domin fara sauraren karar da Atiku Abubakar ...
19/10/2023

Da dumi'dumi:

Kotun kolin Nageriya ta sanya ranar Litinin 23 ga watan Oktoba domin fara sauraren karar da Atiku Abubakar ya shigar gabanta yana kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasa na Shugaba Bola Ahmad Tinubu.

YANZU YANZU: Sanata Shehu Sani ya kalubalanci Sheikh Ahmed Gumi kan kalubalantar Wike da yayi na yunkurinsa na rushe Wan...
19/10/2023

YANZU YANZU: Sanata Shehu Sani ya kalubalanci Sheikh Ahmed Gumi kan kalubalantar Wike da yayi na yunkurinsa na rushe Wani Bangare na Babban Masallacin Abuja.

Sanata Shehu Sani ya nuna rashin jin dadinsa game da furucin Sheikh Ahmad Gumi a kan Nyesom Wike Gumi ya bayyana ministan Abujan a matsayin shaidanin mutum.

Sai dai kuma, sani ya ce ana iya sukar Wike a matsayinsa na wanda ke rike da mukamin gwamnati amma ba wai kan addininsa ba.

Ina Masoya Masu Firar Waya?Ina Magidantan Da Suke Aiki A Wasu Guraren Da Garinsu Ba?Ina Masu Kungiya Ko Kamfani Wadanda ...
19/10/2023

Ina Masoya Masu Firar Waya?
Ina Magidantan Da Suke Aiki A Wasu Guraren Da Garinsu Ba?
Ina Masu Kungiya Ko Kamfani Wadanda Suke Bata Kati Ko Data Domin Zaman Fuskanta Wa Junansu(Meeting)?

Kuzo Dama Ta Same Ku, Nasan Da Yawanku Bakuda Labarin Tsarin Kiran Waya Na MTN,AIRTEL Domin Rage Radadin Yawan Cin Kati.

Shahararrun Kamfanunnukan Layuka(Sim Card) Na MTN Da AIRTEL Sun Fitar Da Wata Garabasan Kiran Waya Na Tsaruka Kala-Kala Kamar Masu Amfani Da AIRTEL Kunsn Tsarin RCCG Da Akayi A Baya Wanda Zakayi Waya Da Katin Naira Dari(100) A Minti Arba'in (40) To Ina Mai Muku Albishir Da Dawowarsa.

Ina Masu Amfani Da MTN Mun Fito Muku Da Tsarin Da Yafi Sub Da Kukeyi Na Dindin Din Wanda Ake Kira Da FLEXI CONNECT Wanda Zaka Share Wata Guda Kana Waya Akan Naira Dari Shida Da Hamsin(650).

Sannan Ina Kara Muku Albishir Da Layukan ME&YOU Yana Aiki Yanzu Kuma Ana Samunsa Cikin Rahussa Sannan Bugu Da Kari Yanzu Muna Samar Da Wannan Tsarin A Kowanne Irin Layi MTN Ko AIRTEL.

Domin Karin Bayani Kuna Iya Nemanmu A Whatsapp Ko Kira A Wannan Lambar
07049390556

Sannan Wannan Shine Link Na Whatsapp Group Dinmu Domin Samun Bayanai.

https://chat.whatsapp.com/HifwuqufC9iAot2YTbUhe9

INA NEMAN LAMBAR SHEIK MAL.GURUNTUM DON ALLAH
20/09/2023

INA NEMAN LAMBAR SHEIK MAL.GURUNTUM

DON ALLAH

Ina taya dukkan al'ummar Musulmin Jihar Jigawa da na sauran sassan duniya murnar shigowar sabuwar shekarar Musulunci. In...
19/07/2023

Ina taya dukkan al'ummar Musulmin Jihar Jigawa da na sauran sassan duniya murnar shigowar sabuwar shekarar Musulunci. Ina addu'ar Allah Ya haɗa mu da alkhairan dake cikin wannan shekara ta 1445AH; muna fatan samun zaman lafiya, sauƙin rayuwa da kuma ci gaba mai ɗorewa a cikin ƙasarmu.

©Adamu salisu maje.

21/05/2023

Assalamu alaikum

09/04/2023

Alhamdulillah it's another blessing weekend

💣💣💣

Assalamu alaikum warahmatullahDa farko ina meka sakon godiya ga daukacin alummar taura da kewayenta bisa bani goyon baya...
21/03/2023

Assalamu alaikum warahmatullah

Da farko ina meka sakon godiya ga daukacin alummar taura da kewayenta bisa bani goyon baya akan takara ta da nayi ta majalissar jaha wanda Allah yayi hukuncinsa bansamu nasara ba kuma hakan bashine yake nuna Allah baya sona ba "a'a" ta iyu akwai wani tanadi da Allah s.w.t yayi

Sannan zanyi amfani da wannan damar domin taya jama'ar PDP jimamin rashin nasara akan abokan adawar mu kuma ku kara hakuri mai hakuri yana tareda nasara muci gaba da addu'a.

Daga karshe ina shedawa kowa da kowa ina tare dashi ta kowanne fanni

©Adamu salisu maje
Gobe ta Allah ce!

Address

Jigawa

Telephone

+2347049390556

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Santurakin Taura II posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Santurakin Taura II:

Share