14/12/2025
Darus-salafiyya tv toro
๐ZADUZ-ZAUJAINI๐
๐น๐ขHadisi na (24)๐น
ุนู ุนุงุฆุดุฉ ุฒูุฌ ุงููุจู ุตูู ุงููู ุนููู ูุณูู
ูุงูุช; ุฅููู ุฑูุฌูููุง ุณูุฃููู ุฑูุณููู ุงูููู ุตููููู ุงูููููู ุนููู ูุณูููู
ู ุนููู ุงูุฑููุฌููู ููุฌุงู
ูุนู ุฃูููููู ุซูู
ูู ููููุณููู ููู ุนูููู
ุง ุงูุบูุณูููุ ูุนุงุฆูุดูุฉู ุฌุงููุณูุฉู. ููุงูู ุฑูุณููู ุงูููู ุตููููู ุงูููููู ุนููู ูุณูููู
ู: ุฅูููู ูุฃูููุนููู ุฐูููุ ุฃูุง ููุฐููุ ุซูู
ูู ููุบูุชูุณููู.
Daga Nana Aisha(R.A) tace; wani mutum ya tambayi Manzon Allah (๏ทบ) dangane da mutumin da ya yi jima'i da iyalinsa Sannan se ya gaji (batare da maniyyi ya fitaba) shin akwai wanka a tsakanin su? Alhalin Nana Aisha-RA-tana zaune. sai Manzon Allah SAW Yace;
"Ni ina aikata haka ni da wannan(Aisha) Sannan muyi wanka."
A'isha the wife of the Messenger of Allah (๏ทบ) reported. A person asked the Messenger of Allah (๏ทบ) about one who has sexual in*******se with his wife and parts away (without or**sm) whether bathing is obligatory for him. 'A'isha was sitting by him. The Messenger of Allah (๏ทบ) said:I and she (the Mother of the Faithful) do it and then take a bath
FA'IDA
ยฐHalaccin mutum yayi tambaya akan abinda ya shigemasa duhu na addini
ยฐWajabcin wanka bayan anyi jima i Koda kuwa wani Abu be fita a tsakanin su ba
ยฐBabu lefi Dan mutum yayi jima i da iyalinsa be fitar da wani abuba
Allah ne mafi sani