Excellency Muhd Alpha Zazee

Excellency Muhd Alpha Zazee Am Muhd Alpha zazee by name.

30/08/2026

MY MENTOR
SHUGABA SHEIKH ENGR. SALISU MUHAMMAD GOMBE
JIBWIS CHAIRMAN GOMBE STATE

30/08/2026

How was paper 2 and hope you saw what you read?

KAFIN KA YI LALATA DA ’YAR WANI…Kafin ka yi lalata da ’yar wani, ka tsaya ka yi tunani: idan aka ce wata rana wani zai a...
30/08/2026

KAFIN KA YI LALATA DA ’YAR WANI…

Kafin ka yi lalata da ’yar wani, ka tsaya ka yi tunani: idan aka ce wata rana wani zai aikata irin abin da ka aikata da ’yar wani ga ’yar ka ko ƙanwar ka, yaya za ka ji?

Na san za ka ji ba daɗi sosai watakila ma ka yi fushi da wanda ya yi maka wannan kwatancen To, haka kowa yake ji idan aka ce a yi tunanin irin wannan abu ga wadda yake ƙauna.

Idan ba ka son a cutar da wadda kake ƙauna, to kada ka cutar da wadda wani yake ƙauna.

Wani zai ce: Ni ina ruwana? Ba ni na haife ta ba.” Amma wallahi, da ace labarin ya shafi ’yar ka ko ƙanwar ka, da za ka yi iya ƙoƙarinka wajen kare ta.

Don haka kafin ka aikata abin da zai iya jefa wata rayuwa cikin nadama da ciwo, ka tuna cewa ita ma ’yar wani ce, ƙanwar wani ce, kuma mutum ce mai daraja.

A wannan zamani, kada mu ƙara jefa kanmu cikin barna. Allah Ya kare mu daga aikata abin da bai dace ba, Ya kare ’ya’yanmu da ’ya’yan sauran mutane. Amin. 🤲

Follow HASKEN MUSULUNCI WhatsApp channel
https://whatsapp.com/channel/0029VbD1QZEFi8xUlUDGr80B

Excellency Muhd Alpha Zazee🌸.

30/08/2026

ZAMAN AURE
```
Ko tsaya ki nutsu ki duba miji nagari ki kyale maganar cewa ai kawaye mu zasuce na auri talaka bayan kuma duk samari na masu kudi , aa ba nan gizo ke sakar ba shifa``` ,
```zaman Aure idan yayi dadi mace tafi jin dadi
Idan kuma yayi wahala tafi kowa jin wahala zabi yana gareki
Dan haka ki nutsu ki roki Allah``` ```miji nagari babu wadda zata gane wannan rubutun sai wadda take da hankali sai kuma wadda tayi aure ita ma idan tana da fahimta ke ko batada fahimta saita gane domin tasan menene Aure zuwa yanzu Allah yahada mu da mazajen Aure nagari da su kuma maza matayen Aure nagari amin.
```
*Excellency Muhd Alpha Zazee* 🌸.

SAKON BADA HAQURI DA JANYE ZANCE. Ayimun afuwar maganr da nafadi akan maulidi na cewan bidi’a ne, kuma nagano cewa mauli...
30/08/2026

SAKON BADA HAQURI DA JANYE ZANCE.

Ayimun afuwar maganr da nafadi akan maulidi na cewan bidi’a ne, kuma nagano cewa maulidi kala kala ne.

1- Na farko Akwai wanda akeyin taro a gayyato malmai da yara azo ayi karatuka da zikiri da sauran abubuwa.

2- Na biyu kuma wanda akeyin cakuduwa maza da mata ana rawa ana Dj ana zagaye gari.
Saboda haka kuyi haquri.

————————————————————————————

Psych!!

1-Na farkon shine bidi’a
2-Na biyun kuma Iskancine, babu mai yinsa sai dan iska.

Get out! We are not doing this here.

" Karka sake ka zauna da kiyyayar wani musulmi zaka jawa kanka musiba ta duniya da ta lahira, sannan in musulmi kuka ray...
29/08/2026

" Karka sake ka zauna da kiyyayar wani musulmi zaka jawa kanka musiba ta duniya da ta lahira, sannan in musulmi kuka rayu irin wannan rayuwar to kunji abinda ke jiranku. "

Sheikh Muhammad Auwal Albani Zaria ( Rahimahullah )

Bin Musa Adamu ✍️ Graphic's Da'awah

UWA ƊAYA UBA ƊAYA: HAIHUWA MAI ALBARKA 🌷Wani lokacin ina zaune ina tunanin rayuwa sai nace da kaina: "Ina ma ace mahaifi...
29/08/2026

UWA ƊAYA UBA ƊAYA: HAIHUWA MAI ALBARKA 🌷

Wani lokacin ina zaune ina tunanin rayuwa sai nace da kaina:

"Ina ma ace mahaifinsu sheikh Prof Sani Umar Rijiyar lemo zai dawo duniya yaga yadda zuri'arsa tayi albarka, saboda farin ciki ai ba zai san adadin godiyar da zai yiwa Allah ba." Allah ya jiƙansa da rahama.

Toh, me yafi wannan daɗi ace; duka 'ya'yanka Allah ya shiryesu kan hanya madaidaiciya kuma al'umma na amfanarsu?

1) Sheikh Abubakar Umar Rijiyar lemo.
2) Professor Sani Umar Rijiyar lemo.
3) Malam Salisu Umar Rijiyar lemo.
4) Dr Rabi'u Umar Rijiyar lemo.

Yanzu ko ina an iya karatun Alqur'ani a duniya..Wannan shine Kasyev Rasul talantbekovich daga Kasar Kyrgyzstan 🇰🇬 wanda ...
28/08/2026

Yanzu ko ina an iya karatun Alqur'ani a duniya..

Wannan shine Kasyev Rasul talantbekovich daga Kasar Kyrgyzstan 🇰🇬 wanda yazo na 3 a gasar karatun Alqur'ani na duniya a matakin izu 60 kira'at, Wannan yana nuna maka yadda Alqur'ani yake kara yaduwa kuma ake karanta shi a ko ina a fadin duniya...

Allah ya saka wa Annabi Alaihissalam da alheri, ya buɗe mana hanyar ilimi ila yaumil ƙiyamati - Sheikh Umar Sani Fagge, ...
28/08/2026

Allah ya saka wa Annabi Alaihissalam da alheri, ya buɗe mana hanyar ilimi ila yaumil ƙiyamati - Sheikh Umar Sani Fagge, fitaccen malamin Islama.

ALHAMDULILLAH 🔥🔥 Musulunci Ya Samu Karuwa :A Yau a MAJALISIN Karatu Na Babban Malamin Sunnah Na Nijeriya:Fadhilatu Sheik...
28/08/2026

ALHAMDULILLAH 🔥🔥

Musulunci Ya Samu Karuwa :

A Yau a MAJALISIN Karatu Na Babban Malamin Sunnah Na Nijeriya:

Fadhilatu Sheikh Muhammad Abbas Jega
Hafizahullah ❣️

Mutum Biyar Sun Karbi Addinin Musulunci :

Mutun Na Farko (1) imah Zuwa Isah
Mutum Na Biyu (2) kilechi Zuwa Yakubu
Mutun Na ukku (3) Blessing Zuwa Zainab
Mutun Na HUDU (4) marry Zuwa Maryam
Mutun Na Biyar (5) Elizbe Zuwa Fatima

Ubangiji Allah Ya Tabbatar Dasu a Addinin Musulunci 🙏

Ubangiji Allah Ya Kara Masa Lafiya Da Rayuwa Mai Albarka Da Imani Da IkhLasi Da Daukaka Da Wadata 🙏

✍️Ibrahim Waleey.

Address

Kurkujawa
Tudun Wada

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Excellency Muhd Alpha Zazee posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Excellency Muhd Alpha Zazee:

Shortcuts

Share