05/09/2026
Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh.
A halin yanzu kuna kallonmu kai tsaye daga Masallacin Juma'a da ke New Karu, a Karaman Hukaman Karu, Jihar Nasarawa, inda ake gudanar da Wa'azin Jihar Nasarawa ƙarƙashin inuwar Kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah (JIBWIS), Jihar Nasarawa.
Safwan M. M.
Sakataren Kwamitin Sadarwa,
Jihar Nasarawa.
📞 09071828298
📧 [email protected]