Yusif Bin sadik Bin dauda

Yusif Bin sadik Bin dauda Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Yusif Bin sadik Bin dauda, Digital creator, Ungogo.

😭😭😭😭
24/06/2024

😭😭😭😭

YADDA WASU MA'AIKATAN PRIVATE SECURITY SUKE DUKAN MATA A JIYA WAJEN KARBAR SADAKAR NAMA A KANO.JAMI'N MIRA SECURITY GUAR...
20/06/2024

YADDA WASU MA'AIKATAN PRIVATE SECURITY SUKE DUKAN MATA A JIYA WAJEN KARBAR SADAKAR NAMA A KANO.

JAMI'N MIRA SECURITY GUARD YAYI AMFANI DA BULALA MAI KARFI WAJEN DUKAN MATA TA KO INA BA TARE DA DUBAN SHEKARU KO GOYO DAKE BAYAN SU BA, KODA KUWA KIN FADI KASA SAI YA BIKI YANA DUKA AKAN SUNA JIRAN SADAKAR NAMA. MUNA KIRA GA HUKUMAR CIVIL DEFENCE WACCE KEDA ALHAKIN YIWA WAYANNAN MUTANE RIJISTA, BASU HORO DA KUMA DUBA AYYUKAN DA SUKE DA SU NEMO WANNAN MUTUMIN DA KAMFANINSA DOMIN LADAFTARWA.

PRIVATE SECURITY WANDA AKA FI SANI DA (BOUNCERS) SUNA DAGA CIKIN WAYANDA SUKE AIKI BABU TSAWATARWA DOMIN DUK GIRMAN KA DA MUTUNCIN KA BASA GANI, SUKAN KWASHI ALUMMA KAMAR KAYAN WANKI SU WATSAR, YA ZAMA WAJIBI A GYARA MUSU ZAMA KAFIN SUYI BARNA, A KUMA GAYA MUSU A GARIN MUSULMAI AKE INDA AKE BAWA MACE DARAJA.

15/06/2024

Cigiya!!! cigiya!!! cigiya!!
Ana cigiyar yan uwan wannan baiwar Allah Mota ta bugeta ayau 15/06/2024 da misalin karfe 4 na yamma. akan gadar kabuga dake kano. Ahalin yanxu tana asibitin murtala special hospital kano. Kuma bata cikin hayyacin ta. Ballantana ta fadi sunanta ko kuma inda take. Atuntubi wannan number kamar haka. 07036537730. 09122042077

What can you say now Is magic or what ?
01/06/2024

What can you say now
Is magic or what ?

TAWAYIYYA'S players and coaches and managements and officials safe journey Please our supporters make them supplication ...
15/05/2024

TAWAYIYYA'S players and coaches and managements and officials safe journey
Please our supporters make them supplication the way that you can

TAWAYIYYA FC KANO As from Allah we started playing NLO24 league one until we reached sami final, by grace of Almighty Al...
30/04/2024

TAWAYIYYA FC KANO
As from Allah we started playing NLO24 league one until we reached sami final, by grace of Almighty Allah we no go shame you our supporters because God no go shame the greater players like us

Address

Ungogo
KANOSTATE

Telephone

+2348130639613

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yusif Bin sadik Bin dauda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yusif Bin sadik Bin dauda:

Share