Itz Sahad photographic

  • Home
  • Itz Sahad photographic

Itz Sahad photographic Such is life

Duniya akwai wahala, amma duk da haka idan ka fahimci fikihun rayuwa za ka huta.Ba wai don matsalolin rayuwar sun kare b...
30/09/2025

Duniya akwai wahala, amma duk da haka idan ka fahimci fikihun rayuwa za ka huta.

Ba wai don matsalolin rayuwar sun kare ba, sai saboda zuciyar ka ta daina damun kan ta akan abubuwan da s**a fi karfin ta.
Allah yasa mudace🙏🙏💪

28/09/2025

Big shout out to my newest top fans! Abdul Kwankwasiyya

Ka nemi ilimi koyausheIlmi shi ne hasken rayuwa. Mutum marar ilmi yana tafiya a duhu. Kada ka taba dauka cewa ka isa da ...
28/09/2025

Ka nemi ilimi koyaushe

Ilmi shi ne hasken rayuwa. Mutum marar ilmi yana tafiya a duhu. Kada ka taba dauka cewa ka isa da abin da ka sani. Kowane rana akwai sabuwar darasi. Ka karanta littattafai, ka saurari malamai, ka koyi sana'a, ka koyar da wasu abin da ka sani -domin ilmi yana girma ne idan ana rabawa.
Allah yasa mutace🙏🙏💪

Wanda bai shirya rayuwarsa tun yana matashi ba, zai kai shekaru 30, 40, 60... Yana maimaita tambayoyin daya kamata ya sa...
23/09/2025

Wanda bai shirya rayuwarsa tun yana matashi ba, zai kai shekaru 30, 40, 60... Yana maimaita tambayoyin daya kamata ya samu amsar su tun yana dan shekara 20.

Rayuwa za ta maka duk uzurin daya kamata ta maka ne lokacin kuruciya, amma kana girma za ta juya maka baya.
Allah yasamudace🙏🙏💪

KANA BUKATAR SAKE FAHIMTAR ΚΑΝ ΚΑ.Wani lokacin ba sabon tsarin rayuwa ko sabuwar dama kake bukata ba.Kana bukatar kara f...
17/09/2025

KANA BUKATAR SAKE FAHIMTAR ΚΑΝ ΚΑ.

Wani lokacin ba sabon tsarin rayuwa ko sabuwar dama kake bukata ba.

Kana bukatar kara fahimtar gwagwarmaya da kokarin da kake yi. Sannan ka tabbatar ma zuciyar ka cewa kana kan daidai.
Allah yasa mudace🙏🙏🙏💪

12/09/2025

Da yawan abubuwan da muke kallo a matsayin matsala, ba matsala bane, damammaki ne da Allah yake turo mana domin mu sake inganta rayuwar mu.

A tsarin Allah babu hasada, babu mugunta, babu kyashi. Dukkan al'amura suna tafiya ne a karkashin ikon sa. Wanda ya yarda da hakan, shi zai samu cikakkiyar nutsuwar fahimtar darasin da yake kunshe a cikin su.

Allah yasa mudace ameen🙏🙏🙏💪

Hakika.Rayuwa tamkar makaranta ce da ba ta da hutu, kowace rana tana koyar da darasi, ko da kuwa mun lura ko ba mu lura ...
31/08/2025

Hakika.

Rayuwa tamkar makaranta ce da ba ta da hutu, kowace rana tana koyar da darasi, ko da kuwa mun lura ko ba mu lura ba.

A wasu lokuta, darasin zai zo da farin ciki; wasu lokuta kuma yana zo da kalubale, ciwo, ko asara.

Mai hankali shi ne wanda yake amfani da wadannan darussa, ya koyi juriya, ya gode wa Allah a cikin kowane hali, ya kuma yi tunani kafın ya dauki mataki.
Allah yasa mudace🙏🙏🙏🙏💪💪

Tafiyar Sunnah ita ce tafiya mai cikakken ƴanci da kuma Capacity.Allah ka karbi rayuwar mu acikin wannan tafiyar.Mai kar...
28/08/2025

Tafiyar Sunnah ita ce tafiya mai cikakken ƴanci da kuma Capacity.
Allah ka karbi rayuwar mu acikin wannan tafiyar.
Mai karatu idan aka ce Sunnah bawai sai izala bane alhusunnah, kaima alhusunnah ne,

Idan baka hada Allah da wani
baka shirka e. t.c
Ubangiji Allah ya shirymu alfarma annabi da al'quran 🙏
Haruna Abubakar 🙏

Yana daga cikin alamomin hankali janye jiki daga dukkan abin da bai shafe ka ba. Zaman lafıya yana farawa ne daga lokaci...
26/08/2025

Yana daga cikin alamomin hankali janye jiki daga dukkan abin da bai shafe ka ba. Zaman lafıya yana farawa ne daga lokacin daka fara girmama iyakokin mutane.

Me kake nema a cikin sirrin da ba naka ba? Me za ka amfana da amsar tambayar da ba zata canza komai a rayuwarka ba?
Allah yasa mudace🙏🙏💪

No one is perfect;not me, not you, not them. If you want to live a peaceful life, accept yourself for who you are, and y...
13/08/2025

No one is perfect;

not me, not you, not them. If you want to live a peaceful life, accept yourself for who you are, and you respect others for who they are.

Zama mutum mai saukin kai abune mai kyau, amma hakan baya nufin ka cutar da kan ka domin faranta ran wasu.Babu abunda ya...
04/08/2025

Zama mutum mai saukin kai abune mai kyau, amma hakan baya nufin ka cutar da kan ka domin faranta ran wasu.

Babu abunda yake jawo wa mutane matsaloli fiye da rashin iya fadin A'A.

Address


Telephone

+2349066121238

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Itz Sahad photographic posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Itz Sahad photographic:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share