Jarida ce ta intanet, wadda aka gina ta don kare mutuncin arewacin Najeriya, Kuma domin Kawo labarai
20/02/2025
An kaddamar da kundin bayanai na rayuwar tsohon shugaban kasa (IBB). Kuma an samu gudun mawa nan take da takai Naira Biliyan goma sha shida da miliyan dari tara.
13/04/2024
Mutanen kasar Nijar Na zanga zangar son sojojin Amurka su fice daga kasar.
Yanzu dai ƙasar tana kusanta kanta ga Rasha domin samun tallafi wajen yaƙar masu iƙirarin jihadi, kuma a ranar Laraba ne ƙwararrun sojoji daga Rasha s**a isa domin horas da sojojin ƙasar.
Tsohon ministan kimiyya da fasaha, qarqashin tsohon shugaban qasa Muhammadu Buhari ya mutu. Yau Alhamis 2 ga watan shawwal.
11/04/2024
Kamar yadda jaridar Leadership Hausa ta rawaito. Yau Alhamis.
09/04/2024
An samu tsantsar kudi da yawan su ya kai Naira biliyan talatin (30, billion) A asusun tsohuwar ministar ma'aikatar jinkai da raya al'umma. Wato Beta Edu. Me zaku ce a kan wannan sama da fadi da yan siyasa ke yi?
09/04/2024
Makusantan fitacciyar ƴar Kannywood ɗin sun ce ta rasu ne bayan ta ɗauki sahur na azumin yau Talata.
Za a yi jana'izarta bayan sallar la'asar a birnin Kano.
09/04/2024
Makusantan fitacciyar ƴar Kannywood ɗin sun ce ta rasu ne bayan ta ɗauki sahur na azumin yau Talata.
Za a yi jana'izarta bayan sallar la'asar a birnin Kano.
08/09/2022
Labari a gaggauce: Sarauniyar Ingila wato Queen Elizabeth ta mutu. Bayani daga fadar Sarauniyar Ingila.
28/05/2022
Jama'a barkan mu da yamma. Insha Allahu wannan shafin jarida na yanar gizo wato Jaridar Daawisu zai fara aiki ranar daya ga watan Agusta 2022. A halin yanzu muna gama harhada duk wasu abubuwa da s**a jibanci aikin jarida, domin baku labarai da s**a dace.
Da fatan zaa kara hakuri.
Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Daawisu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.