Northern gists

  • Home
  • Northern gists

Northern gists Arewa 😘💯

What is the ruling on celebrating the Maulud?The birth day of the Prophet Muhammadﷺand is't a bid'a(innovation)? And wha...
08/09/2025

What is the ruling on celebrating the Maulud?

The birth day of the Prophet Muhammadﷺ
and is't a bid'a(innovation)? And what is a bid'a(innovation)? A bid'a or(innovation)is something created, invented in Islam to get closer to Allah wich the need to do it at the time of the Prophet was there, and he did not do it.
Is it permissible to celebrate the birthday of the Prophetﷺ?

Point number one, all Muslims agree that the Prophetﷺ died on the 12th of Rabi'ul-Auwal no doubt about that among any of the Muslims.However, they differ wether the prophet was born in the 12th or 9th of Rabi'ul-Auwal as Rahek al-Makhtoum's author clearly stated that this the most authentic opinion that he was born the 9th.

So by, celebrating his Maulid every single year on the 12th of Rabi'ee; you actually are celebrating his death and not his birth.
Secondly, the prophet never celebrated his own birthday, nor the birthday of Ibrahim(a.s) peace be upon him, or any other prophet, neither did the companions may Allah be pleased with them, who loved him the most, and were the most knowledgeable people at his time and after his time, nor did the Tabi'een, nor did any one of the Tabi'i Tabi'een, and the prohetﷺsaid,"the best of generations is my generation that is of the companions, and that wich follows them the Tabi'een, and that wich follows them that is a Tabi'i Tabi'een. So, if these favourite geneartions wich are the best of the best never celebrated his birthday do you have, the love they had for him? Do you have the knowledge, do you have any basis to do something they do not to do other than being an innovation from shaitan?

Tambaya mabudin ilimi
08/09/2025

Tambaya mabudin ilimi

A total of 115 brand-new buses have just landed in Burkina Faso, following a directive by President Ibrahim Traoré to up...
03/05/2025

A total of 115 brand-new buses have just landed in Burkina Faso, following a directive by President Ibrahim Traoré to upgrade urban transportation nationwide.

This move is part of a broader strategy to nationalize public transit- aiming to reduce commuting costs, improve safety with professionally trained drivers, and generate sustainable employment for the people.

So far, 200 drivers have been hired, with more job openings expected soon.

Leadership meets action ✊

Northern gists

‎Mohammed Saud Alnasser, wakilin Saudiyya, ya gabatar da kakkausar s**a a gaban kotun ƙasa da ƙasa (ICJ), inda ya yi All...
29/04/2025

‎Mohammed Saud Alnasser, wakilin Saudiyya, ya gabatar da kakkausar s**a a gaban kotun ƙasa da ƙasa (ICJ), inda ya yi Allah wadai da "cin zarafin da Isra'ila ke yi na keta dokokin ƙasa da ƙasa" a yankin Yammacin Kogin Jordan da gabashin Ƙudus da ta mamaye, da kuma Gaza.

‎ "A ƙasa da shekara guda da ta gabata, kotun ta ji cewa manufofin Isra'ila da ayyukanta a cikin yankin da ta mamaye sun haɗa da take haƙƙin dokokin ƙasa da ƙasa wanda dole ne a kawo ƙarshensa cikin gaggawa, saidai abin baƙin ciki, Isra'ila ta zaɓi yin watsi da hukuncin kotun, wanda ke nuna cewa ta ɗauki kanta fiye da doka, inji Alnasser

‎Shin kuna ganin ƙasashen duniya na ɗaukar matakin da ya dace kan yadda Isra'ila ke watsi da hukuncin kotun ICJ — ko kuwa siyasa ce ke hana adalci tasiri?

‎📷/:Hoto/: Muhammad Bin Salman/:Photo/:Credit/:Supplied

𝟏𝟔 𝐓𝐡𝐢𝐧𝐠𝐬 𝐆𝐚𝐝𝐝𝐚𝐟𝐢 𝐃𝐢𝐝 𝐅𝐨𝐫 𝐋𝐢𝐛𝐲𝐚𝐧𝐬 𝐀𝐧𝐝 𝐍𝐞𝐯𝐞𝐫 𝐃𝐨𝐧𝐞 𝐀𝐧𝐲𝐰𝐡𝐞𝐫𝐞 𝐈𝐧 𝐓𝐡𝐞 𝐖𝐨𝐫𝐥𝐝.1. There was no electricity bill in Libya, electr...
29/04/2025

𝟏𝟔 𝐓𝐡𝐢𝐧𝐠𝐬 𝐆𝐚𝐝𝐝𝐚𝐟𝐢 𝐃𝐢𝐝 𝐅𝐨𝐫 𝐋𝐢𝐛𝐲𝐚𝐧𝐬 𝐀𝐧𝐝 𝐍𝐞𝐯𝐞𝐫 𝐃𝐨𝐧𝐞 𝐀𝐧𝐲𝐰𝐡𝐞𝐫𝐞 𝐈𝐧 𝐓𝐡𝐞 𝐖𝐨𝐫𝐥𝐝.
1. There was no electricity bill in Libya, electricity was free for all its citizens during Gaddafi’s reign.

2. There was no interest on loans, banks in Libya were state-owned and loans were given to all its citizens at 0% interest by law.
3. Home considered a human right in Libya – Gaddafi vowed that his parents would not get a house until everyone in Libya had a
home. Gaddafi’s father had died while him, his wife and his mother were still living in a tent during his reign.

4. All newlyweds in Libya received $60,000 Dinar (US$ 50,000 ) by the government to buy their first apartment so to help start up
the family.

5. Education and medical treatments was free in Libya. Before Gaddafi only 25% of Libyans are literate. During his reign the figure was 83%.

6. If Libyans want to take up farming career, they received farm land, a farming house, equipment, seeds and livestock to kick- start their farms – all for free.

7. If Libyans couldn’t find the education or medical facilities they need in Libya, the government used funds them to go abroad for it – not only free but they got US $2, 300/mth accommodation and car allowance.
8. In Libyan during Gaddafi reign, if a Libyan buys a car, the government subsidized 50% of the price.

9. The price of petrol in Libya is $0. 14 per liter in Gaddafi time.

10. Libya had no external debt and its reserves amounted to $150 billion – now frozen globally.

11. If a Libyan was unable to get employment after graduation the state would pay the average salary of the profession as if he or she is employed until
employment is found.

12. A portion of Libyan oil sale was, credited directly to the bank accounts of all Libyan citizens.

13. A mother who gave birth to a child received US $5 ,000

14. 40 loaves of bread in Libya costed $ 0.15 during Gaddafi’s reign.
15. 25% of Libyans had a university degree , during Gaddafi reign.

16. Gaddafi carried out the world’s largest irrigation project, known as the Great Man- Made River project, to make water readily available throughout the desert country.

If this is called “Dictatorship” I wonder what type of Leadership Democrats have

DOLE A BI KADIN MUTANEN MU; DA AKA KASHE A EDO Zuwa ga:Sanata Kashim Shettima – Deputy President, Tarayyar NajeriyaSanat...
29/03/2025

DOLE A BI KADIN MUTANEN MU; DA AKA KASHE A EDO

Zuwa ga:

Sanata Kashim Shettima – Deputy President, Tarayyar Najeriya

Sanata Barau I. Jibrin – Deputy Senate President

Nuhu Ribadu – National Security Adviser

Hon Tajudeen Abbas – Speaker, House of Representatives

Assalamu Alaikum Warahmatullah,

TAKEN: “Dole Ne a Bi Kadin Mutanen Mu; da Aka Kashe a Edo”

Ina rubuto wannan wasiƙa ne cikin zafi da alhini matuƙa dangane da harin kisan gillar da aka kai wa wasu daga cikin mutanen mu ƴ’an Arewa a jihar Edo kwanan nan. Wannan mummunan aiki ya girgiza zuƙatanmu, kuma ya ɗora mana alhakin neman adalci da kare martabar rayukan ƴ’an ƙasa ba tare da la’akari da yankin da s**a fito ba.

Wannan ɗanyen aikin da aka yi bai kamata ya wuce ba tare da hukunta waɗanda s**a aikata shi ba. Wannan ba wai kawai rikici ne tsakanin ƙabilu ba, illa ce kai tsaye ga zaman lafiya da haɗin kan Najeriya baki ɗaya. Dole ne a tashi tsaye domin:

1. Gudanar da bincike mai zaman kansa kan kisan.

2. Gano da kuma gurfanar da waɗanda s**a aikata wannan laifi a gaban kotu, domin a hukuntasu dai-dai da laifinsu.

3. Taimaka wa iyalan waɗanda aka kashe da diyya da agajin rayuwa.

4. Kafa tsari na kare ƴ’an Arewa da duk wani mutum daga cin zarafi a sassan Najeriya.

Lalle a matsayinku na jagororin mu kuma wakilanmu daga Arewa, za mu so mu ga ƙoƙarinku irin na waɗannan bayin Allah: Barrister Abba Hikima da Barrister AUDU BULAMA BUKARTI da sauransu.

Ina roƙon ku shugabanninmu da ku ɗauki wannan batu da matuƙar muhimmanci, ku nuna cewa rayuwar kowane ɗan Najeriya na da daraja. Idan muka kasa tashi tsaye yau, za mu ƙirƙiri gobe mai haɗari.

Ina roƙon Allah ya ba ku hikima da ƙarfin guiwa wajen tabbatar da adalci !!!!!!!!!

29/03/2025

The Northern States Governors’ Forum (NSGF) has sent urgent message to security agencies over the killing of northern travelers in Edo state. Full details in the comments.

Photo credit:

When the North Decides to Take Revenge, No One Should Play the Victim CardFor over a decade, Northerners have engaged in...
28/03/2025

When the North Decides to Take Revenge, No One Should Play the Victim Card

For over a decade, Northerners have engaged in various businesses across the South, West, and East, one of which is hunting. Hunters from Northern Nigeria are the major suppliers of bushmeat in markets across these regions because they usually migrate there for hunting activities immediately after the rainy season. Therefore, Northern hunters are neither new faces nor is their business unfamiliar in these areas.

It is heartbreaking to watch a gory video of Northern hunters being killed and set ablaze in Edo, right in front of local security operatives (vigilantes). Their only offense was carrying their hunting guns and dogs while traveling back to the North to celebrate Eid and prepare their farms for the upcoming rainy season.

In 2022, Harira and her four young children were brutally murdered in Anambra, yet justice has not been served. The perpetrators remain unidentified and have not faced the law.

The killing of truck drivers from Northern Nigeria in the East, South, and West is not a new occurrence. It has been happening for a long time, yet security operatives continue to turn a blind eye.

Many Northerners still remember the case of Yunusa Yellow, who married a woman from the East. The girl was claimed to be underage, and as a result, the entire North was vilified. Yunusa was forced to face the law, while similar cases against Northerners are often ignored.

Northerners are among the most peaceful and law-abiding citizens. This is why people from other regions live comfortably in the North. We employ them, admit them into our schools, provide them with spaces to conduct business, and even sell them land to build houses and places of worship. Yet, instead of reciprocating this hospitality, some choose to kill our people, people who dedicate their lives to feeding and supplying goods to them.

The East, South, and West should understand that Northerners are not afraid of them. The North has only been forgiving and moving on because its people respect the law. But let it be clear, if Northerners are pushed to the edge and decide to take revenge, no one should play the victim card.

YANZU-YANZU: Yadda dubban jama'a ke murna da zuwan Sanata Natasha a jihar Kogi da safiyar yau Talata, bayan dambaruwarsu...
25/03/2025

YANZU-YANZU: Yadda dubban jama'a ke murna da zuwan Sanata Natasha a jihar Kogi da safiyar yau Talata, bayan dambaruwarsu da shugaban majalisa Akpabio.

Kanawa ku baiwa Gwamna Abbah Kabir shawara 'ZAMAN LAFIYA YAFI ZAMA DAN SARKI' ya janye batun hawan Sallah ayi hakuri a z...
25/03/2025

Kanawa ku baiwa Gwamna Abbah Kabir shawara 'ZAMAN LAFIYA YAFI ZAMA DAN SARKI' ya janye batun hawan Sallah ayi hakuri a zauna lafia 'Durkusa`wa wàdà ba gajiya wa bane'

Ya bar su Sarki Aminu idan s**ace zasuyi hawan su suyi, duk da dai shi ya fara furta batun zasuyi hawa, a matsayin sa na shugaba ya janye nasa gefen (Sarki Sunusi & co), komi lokaci ne! Ko kuma ya saka kwamishinan Yan Sanda ya dakatar da duka bangaren.

Idan kuwa yaki ji to ba zaiki gani ba! Akwai wayanda bukatar su shine Kano ta biyo bayan Rivers wajen dokar ta baci da dakatar da Gwamna...... Idan hakan ta faru yafi kowa asara!

Allah ya bamu zaman lafiya Ameeen...

Daga Yusuf Bauchi.

Gwamnan Kano ya bada guraben aikin gwamnati ga ɗaliban da aka kai ƙasar waje karatu Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabi...
23/03/2025

Gwamnan Kano ya bada guraben aikin gwamnati ga ɗaliban da aka kai ƙasar waje karatu

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya ɗauki ɗalibai 54 aiki bayan sun kammala karatun digiri na biyu a kan harkar kiwon lafiya a kasar waje.

Mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature Dawakin-Tofa ne ya baiyana hakan a wata sanarwa a jiya Asabar.

Ya ce gwamnan ya sanar da bada guraben aikin ne a liyafar buɗe-baki da ya yi da daliban, wanda su ka dawo daga India bayan sun yi karatun na shekara ɗaya a jami'ar Symbiosis International University a Ranar Juma'a.

Ya ce tuni an kammala duk wasu tsare-tsare ga ɗaliban na su fara aiki a asibitocin gwamnati domin inganta harkar lafiya a jihar.

Ya kuma h**e su da su yi amfani da ƙwarewar da su ka samo lokacin da su ke karatun a India a yayin gudanar da aiyukan su.

Rahotanni daga jihar Katsina na nuni da cewa mahaifiyar gwamnan jihar, Dikko Radda ta rasu bayan fama da doguwar jinya.F...
23/03/2025

Rahotanni daga jihar Katsina na nuni da cewa mahaifiyar gwamnan jihar, Dikko Radda ta rasu bayan fama da doguwar jinya.

Fadar gwamnatin jihar ta tabbatar da rasuwar Hajiya Safara'u Umaru Baribari a yau Lahadi.

BBC Hausa ta rawaito cewa a sanarwar da babban sakataren yaɗa labarai Ibrahim Kaula Mohammed ya sanya wa hannu ta ce za a yi jana'izar marigayiyar da misalin ƙarfe 4:00 a yau.

"Daga cikin 'ya'yan da ta bari akwai mai garin Radda Kabir Umar Radda, da Hauwa Umar Radda, tsohuwar matar tsohon shugaban Najeriya marigayi Umar Musa Yar'adua," in ji sanarwar.

Za a yi jana'izar a garin Radda mai nisan kusan kilomita 70 daga Katsina babban birnin jihar.

Allah Ya gafarta mata, Ya yi mata rahma.

Address


Telephone

+2348143500140

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Northern gists posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Northern gists:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share