Jushin Gari Zaria Update

  • Home
  • Jushin Gari Zaria Update

Jushin Gari Zaria Update Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jushin Gari Zaria Update, News & Media Website, .

15/07/2025

RECRUITMENT NOTICE!

Application Process:

Applications must be submitted online via https://recruitment.cdcfib.org starting from Thursday, June 26, 2025.

Requirements:
•Applicants must be Nigerian by birth,
•Possess requisite qualifications,
•Be physically and mentally fit,
•Be of good character, and
•Meet specific age (18-35 years) and height requirements (1.65m for males, 1.60m for females).

Best of Luck!

If you can't register by your self contact 👇 and pay ₦1,500

https://wa.me/08067317021

https://whatsapp.com/channel/0029VaBtTSc59PwP8u81iM1b

RECRUITMENT NOTICE!Application Process:Applications must be submitted online via https://recruitment.cdcfib.org starting...
24/06/2025

RECRUITMENT NOTICE!

Application Process:

Applications must be submitted online via https://recruitment.cdcfib.org starting from Thursday, June 26, 2025.

Requirements:
•Applicants must be Nigerian by birth,
•Possess requisite qualifications,
•Be physically and mentally fit,
•Be of good character, and
•Meet specific age (18-35 years) and height requirements (1.65m for males, 1.60m for females).

Best of Luck!

If you can't register by your self contact 👇 and pay ₦1,500

https://wa.me/08067317021

https://whatsapp.com/channel/0029VaBtTSc59PwP8u81iM1b

Cigiya! Cigiya!! Cigiya!!!Muna mika sakon Jaje ga Alh. Sirajo Salisu Awai wanda barayi s**a sacewa mota mai number 👇Reg....
16/06/2025

Cigiya! Cigiya!! Cigiya!!!

Muna mika sakon Jaje ga Alh. Sirajo Salisu Awai wanda barayi s**a sacewa mota mai number 👇

Reg. No. BWR 679 AD

Kirar 👇

TOYOTA CAMRY PENCIL EYE
MODEL : -99
COLOUR:- ASH

Ga hoton Motar a kasa, wanda Allaah swt yasa yaga wannan mota ya taimaka ya tuntubi wannan number 08033466216 ko wata hukuma mafi kusa

Don Allah jama'a a taimaka sannan a taimaka mana da share ko Allaah swt zai sanya a dace

07/06/2025

Muna ma kowa fatan Alkhairi da fatan anyi Sallah lafiya Allaah swt ya karba kuma ya maimaita mana

Assalamu Alaikum Yau karfe 10:30 ba safe An gudanar da taro domin haɗin kan kungiyoyin Jushi tare da Media baki daya, wa...
04/05/2025

Assalamu Alaikum

Yau karfe 10:30 ba safe An gudanar da taro domin haɗin kan kungiyoyin Jushi tare da Media baki daya, wannan taro nada muhimmanci sosai musamman ga kungiyoyin masu kishi da son cigaban wannan unguwa, sannan an kira da sauran da bayanin taron riskesu ba, cewa an maraba da duk kungiyoyin wannan unguwa, sannan In Sha Allaah za'a sake taron ranar Lahadi 18/05/2025 (Nan da sati biyu) In Sha Allaah.
Kungiyoyin da s**a samu damar halartar sune:
*1. Jushi Development Forum*

*2. Jushi Youth Multipurpose Cooperative Society*

*3. Jushi Youth Development Association.(Juyopa)*

*4. Murya daya*

*5. Jushin Gari Update(Media)*

An kammala taro kare 11:50AM

A sa ran sauran kungiyoyin da basu halarta, suyi kokari a lokacin na gaba In Allaah swt ya kaimu

Cigiya!  Cigiya!!  Cigiya!!!Ana cigiyar Iyayen Wannan yarinyan da aka tsinceta a Suleja kuma tace ita 'yar Jushi ce, kum...
12/04/2025

Cigiya! Cigiya!! Cigiya!!!

Ana cigiyar Iyayen Wannan yarinyan da aka tsinceta a Suleja kuma tace ita 'yar Jushi ce, kuma babbanta Sunan shi Samaila Mai gari, Sannan tana Makarantar Malam MK ne dake Tashar Mai Shanu Jushi.
Duk wanda Allaah swt ya gane ta ko yasan iyayenta sai ya Garzayo gidan Mai Unguwar Jushi don karin bayani, ko ya tuntubi wannan number 07032838119

Allaah swt ya yasa a dace, Amin.

Don Allaah a taimaka da share don jama'a su gani.

JUSHIN GARI UPDATE
MEDIA TEAM

+2347036108733
+2347032838119

KIRA GA MAHUKUNTA DA MASU RUWA DA TSAKI AKAN AIKIN TINTIN DAKE DR. MUHAMMAD JUMARE ROAD Wannan t**i yana daya daga manya...
29/03/2025

KIRA GA MAHUKUNTA DA MASU RUWA DA TSAKI AKAN AIKIN TINTIN DAKE DR. MUHAMMAD JUMARE ROAD

Wannan t**i yana daya daga manyan hanya dake muhimmanci sosai a wannan unguwa namu, Jama'a sun nuna matukar farin ciki dangane da wannan aiki duba da irin lalacewar hanyar duk damina ana shan matukar wahala, sai dai Aikin titunan nan na tafiyar wahainiya sannan kwararru akan aikin sun sanar damu cewa aikin na cike da matsalolin da zai sanya ko angama daga baya zai haifar da matsaloli sakamakon rashin nagartan aiki. Don haka muke kira ga masu ruwa da tsaki akan wannan aiki da su sanya ido don ganin wannan t**i anyi aiki mai inganci da zai dade.

Don Allaah mu taimaka da share don sakon yaje duk inda ya kamata.

Assalamu Alaikum Warahmatullaah Wabarakatuh Wannan kafa mai Albarka na taya 'yan uwa Musulmi baki daya, murnar shigowa w...
01/03/2025

Assalamu Alaikum Warahmatullaah Wabarakatuh

Wannan kafa mai Albarka na taya 'yan uwa Musulmi baki daya, murnar shigowa wannan wata mai Falala na Ramadan.
Allaah swt yasa muna cikin wanda Allaah swt zai 'yan ta daga cikin bayin sa, kuma ya amsa ibadun mu baki daya.

JUSHIN GARI UPDATE
MEDIA TEAM

27/01/2025

Address


Telephone

+2347031601333

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jushin Gari Zaria Update posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share