Premier Radio 102.7 FM

Premier Radio 102.7 FM Arewa's Premier Radio Station
(8)

10/08/2025

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya raba tallafin kayan sana’a ga matasa 1130 da aka yaye a makarantun

10/08/2025

Labaran Kano | Ibrahim Hassan Hausawa | 10-08-2025

� New to streaming or looking to level up? Check out StreamYard and get $10 discount! �

Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.
10/08/2025

Yadda aka yi hada-hadar kudaden waje zuwa Naira a kasuwar sauyin kuɗi ta Wapa da ke jihar Kano.

10/08/2025

Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ta kira taron gaggawa a wannan Lahadin domin tattauna ƙudirin Isra’ila na

10/08/2025

Kungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU na shirin sake komawa yajin aiki bayan da ta zargi gwamnati da

10/08/2025

Labaran Rana | Ibrahim Hassan Hausawa | 10-08-2025

� New to streaming or looking to level up? Check out StreamYard and get $10 discount! �

Ya kuke kallon wannan kalamai na tsohon dan takarar shugaban kasa Rotimi Amaechi?
10/08/2025

Ya kuke kallon wannan kalamai na tsohon dan takarar shugaban kasa Rotimi Amaechi?

10/08/2025

Me ya sa jami’an gwamnatin Kano ke aikata abubuwan da za su janyowa gwamna Abba Kabir Yusuf cece-kuce da s**a?

Lokutan sallah a jihar Kano da kewaye na yau Lahadi 16 Safar 1447 AH/10 Agusta 2025.
10/08/2025

Lokutan sallah a jihar Kano da kewaye na yau Lahadi 16 Safar 1447 AH/10 Agusta 2025.

10/08/2025

Labaran Asubah | Kamal Umar Kurna | 10-08-2025

� New to streaming or looking to level up? Check out StreamYard and get $10 discount! �

09/08/2025

Labaran Dare | Abdulrasheed Hussain | 09-08-2025

� New to streaming or looking to level up? Check out StreamYard and get $10 discount! �

SPONSORED Ya'u Muntari Faruruwa ya ce a babu wanda ya ke juya gwamnatin Eng Abba Kabir Yusuf kamar yadda ake zargi. Ya c...
09/08/2025

SPONSORED
Ya'u Muntari Faruruwa ya ce a babu wanda ya ke juya gwamnatin Eng Abba Kabir Yusuf kamar yadda ake zargi.

Ya ce jagora Rabi'u Musa Kwankwaso, uba ne ga gwamna Abba kuma baya tsoma masa baki a sha'anin gudanar da mulki.

Ya ce duk inda ake neman da mai biyayya gwamna Abba Kabir Yusuf yakai a jinjina masa kuma ayi koyi da shi.

Ya ce suna godiya sosai bisa alkawarin da gwamna Abba Kabir ya dauka tare da aiwatar da aikace-aikace a karamar hukumar Takai.

Address

No 5 Race Course Road, Nassarawa GRA
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Premier Radio 102.7 FM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Premier Radio 102.7 FM:

Share