Mayk express online radio kibiya, kano state

Mayk express online radio kibiya, kano state Many news is here,include news on National, news on foreign scene, local news,political news,sports

Cikin hotuna📷📷📷   Yadda kungiyoyin kwallon kafa na Kibiya Pillars da Fc Jasof s**a fito atisaye kenan a yammacin wannan ...
22/07/2025

Cikin hotuna📷📷📷
Yadda kungiyoyin kwallon kafa na Kibiya Pillars da Fc Jasof s**a fito atisaye kenan a yammacin wannan rana.

Breaking news....Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda, yayi hatsari a kan hanyar Daura zuwa Katsina.
20/07/2025

Breaking news....
Gwamnan jihar Katsina Dikko Radda, yayi hatsari a kan hanyar Daura zuwa Katsina.

Hoton wata makaranta kenan a cikin garin Kibiya.
20/07/2025

Hoton wata makaranta kenan a cikin garin Kibiya.

AnnouncementJama'a Assalamu Alaikum!A duba ko Allah Zai Sa masu su, su gani. Wanda yaga nasa, saiya kira; 07030097591 ko...
20/07/2025

Announcement
Jama'a Assalamu Alaikum!

A duba ko Allah Zai Sa masu su, su gani. Wanda yaga nasa, saiya kira; 07030097591 ko kuma faka faka azo Ofishin PPRO dake Bompai.

Big shout out to my newest top fans! 💎 Auwal Salis, Muftahu Abdullahi Ibrahim, Imam Muhammad, Umar Ibrahim Kibiya, Ahmed...
19/07/2025

Big shout out to my newest top fans! 💎 Auwal Salis, Muftahu Abdullahi Ibrahim, Imam Muhammad, Umar Ibrahim Kibiya, Ahmed D. Ahmed, Aliyu Auwalu Yaro Kibiya, Jamilu Imam Kibiya

Drop a comment to welcome them to our community, fans

19/07/2025

Khudubar Sallar juma'a na wannan sati.

19/07/2025

Shin kuna goyon bayan sauya tsarin wa'adin mulkin kasar nan daga shekara 4 zuwa shekara 6.
???

Allah yayiwa tsohon shugaban kasar Nigeria, GENERAL MUHAMMADU BUHARI RASUWA a yau.
13/07/2025

Allah yayiwa tsohon shugaban kasar Nigeria, GENERAL MUHAMMADU BUHARI RASUWA a yau.

11/07/2025

Rahoton khudubar juma'armu na wannan sati.

Address

Kano

Telephone

+2347064551037

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mayk express online radio kibiya, kano state posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mayk express online radio kibiya, kano state:

Share