30/04/2026
🔥 SUNA SON TALAUTA AFRIKA !
Shin ka taɓa tambayar kanka dalilin da yasa duk da albarkatun da muke da su, Afrika har yanzu tana fama da talauci?
A cikin wannan bidiyo, zan bayyana yadda wasu ke:
- Satar dukiyarmu 💰
- Haifar da rarrabuwar kai 🤝❌
- Hana cigaban nahiyarmu 🌍
👉 Su na sata — mu na wahala
👉 Su na raba mu — mu na rauni
👉 Amma idan muka haɗu — Afrika za ta tashi!
🎤 Mai gabatarwa: Ali Shehu
📺 Channel: Elzarandawy TV
📢 Wannan ba kawai magana ba ce — kira ne zuwa farkawa!
Mu tashi tsaye, mu haɗu, mu kare dukiyarmu, mu gina makomar Afrika!
👇 Kalli bidiyon yanzu, ka yi sharing, ka kuma bayyana ra’ayinka a comment!