Deen 360

Deen 360 Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Deen 360, Digital creator, .

11/04/2026
🌍 **Own Land Today, Pay Later!**Dreaming of owning your own land? Now it’s easier than ever! With **BIROCK Prime Concept...
08/04/2026

🌍 **Own Land Today, Pay Later!**

Dreaming of owning your own land? Now it’s easier than ever! With **BIROCK Prime Concept**, you can secure your future with flexible payment plans that make land ownership simple and affordable. 🏡✨

No stress. No huge upfront payment. Just a smart path to owning your property.

✅ Flexible payment options
✅ Trusted real estate solutions
✅ Secure your future investment today

📞 **For enquiries:**
07037881733
08035106342
07083501532

Start your journey to land ownership today! 🚀

Gaskiya kiraye kirayen sunyi yawa, bai kamata ace anyi shiru ba
06/04/2026

Gaskiya kiraye kirayen sunyi yawa, bai kamata ace anyi shiru ba

🚨Kungiyar kare hakkin Musulmi (MURIC) ta sake neman a kori shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Joash Amupitan.

‎Matsalar MURIC da shugaban INEC ita ce takardar shari'a mai shafuka 80 da farfesan ya rubuta, wacce take daya daga cikin manyan takardu da Amurka ta yi amfani da su wajen tuhumar Najeriya kan batun kisan kiyashin Kirista mai cike da ce-ce-ku-ce da kuma tayar da zaune tsaye.

A cikin wata sanarwa da MURIC ta fitar a ranar Lahadi, ta ce: "Mun yi matukar takaici da gwamnatin tarayya (FG) da Farfesa Joash Amupitan saboda shirun da s**a yi kan bukatar al'ummar Musulmin Najeriya na a cire shugaban INEC daga mukaminsa saboda rubuta takardar shari'a mai shafuka 80, wacce ita ce daya daga cikin manyan takardu da Amurka ta yi amfani da su wajen tuhumar Najeriya a kan batun kisan kiyashin Kirista.

"Mun yi matukar takaici da yadda gwamnatin tarayya ta yi watsi da kiran korar shugaban INEC da wasu kungiyoyin Musulunci da dama s**a yi a kasar nan. Wannan rashin hankali ne."

‎”Dangane da Musulmin Najeriya, Joash Amupitan ya zama wanda ba shi da wani tasiri ga hangen nesanmu game da tsarin zaben Najeriya. Har ma da batun sake tantance katin zaɓe da ya yi shirin yi, mu muna ganinsa a matsayin tarko inda za a hana Musulmai masu jefa ƙuri'a damar yin zabe sosai."

Shiru da gwamnati takeyi gameda wannan batu yana sanya dardar a zukatan yan kasa
06/04/2026

Shiru da gwamnati takeyi gameda wannan batu yana sanya dardar a zukatan yan kasa

Kungiyar kare hakkin musulmi ta Nijeriya MURIC ta bukaci a kori shugaban INEC

Kungiyar kare hakkin musulmi ta Nijeriya MURIC, ta sake kira ga gwamnatin kasar da ta kori shugaban hukumar zabe INEC, Farfesa Joash Amupitan.

A cikin wata sanarwa da aka fitar ranar Lahadi, ta nuna cewa MURIC ta danganta korafin nata da wata takardar shari’a mai shafuka 80 da Farfesan ya rubuta, wadda aka ce ta taimaka wajen zargin Nijeriya da batun kisan Kiristoci daga kasar Amurka.

Kungiyar ta nuna damuwa kan shiru da gwamnatin Nijeriya da kuma shugaban INEC s**a yi kan zargin, tana mai cewa hakan rashin kula ne da damuwar al’ummar Musulmi.

Ta kuma zargi Amupitan da zama barazana ga tsarin zaɓe a Nijeriya.

Wannan maganar abar dubawa ce!
06/04/2026

Wannan maganar abar dubawa ce!

Dr. Bashir Umar Bai Samu Cikakken Goyan Bayan 'Yan Arewa Ba Lokacin Da Yake Kira Da A Cire Shugaban Hukumar Zaɓe Ta Ƙasa (INEC)
..Duk abinda ya saka Malamin nan magana tabbas ba ƙarami bane"

Daga Abubakar Shehu Dokoki
...har yanzu lokaci bai ƙure mana ba....

Malam Dr. Bashir Aliyu Umar na daban ne a cikin malamai, yakan yi shiru ba dan an fi shi hujja ba, Malam ba ya neman rikici, kullum cikin koyarwa da karatu na addini.

Babban abinda yafi burgeni da Malamin nan shine "Yadda Baicika shiga rikicin daya shafi siyasa kowani abu na zubar da ƙima ba " babban abinda yafi sawa A Gaba shine karantar da al'umma.

Amma bazaka ga Yana shiga kowanne irin rikici ba, burinsa da inda yafi maida Hankali kawai karantar da Al'umma.

Tunda naga rana a tsaka malam yanata ƙira da a cire shugaban hukumar zaɓe ta ƙasa, Nasan cewa tabbas ruwa baya tsami banza, dole akwai abinda bawan Allahn nan ya hango, tunda dai shi ba shiga harkar siyasa Yakeyi ba, amma 'yan arewa basu ɗauki abinda muhimmanci ba, ba'a taya malam yaɗa abin yadda ya kamata ba, har Saida aka fara ganin illar abinda yake faɗa tun kafin lokaci yayi nisa.

Ɗaya daga cikin abubuwan da s**a fara bayyana shine akwai wata ɓoyayyiyar manufa da hukumar zaɓe take da ita, na rage yawan ƙuri'un 'yan Arewa, ta hanyar kawo shirin sake tantance masu zaɓe cikin kwanaki arba'in, kaida ganin wannan kasan cuta ce, dakuma makirci, idan ba haka ba, Tayaya ƙauyuka da waɗanda suke nesa zasuyi wannan abu a kwana arba'in? Dan haka sake tantance masu zaɓe ba cigaba bane, wata hanya ce ta rage yawan ƙuri'un 'yan Arewa . Yanada kyau muyi duba zuwa ga maganar Malam, mutane ire-irensu basa magana sai sunyi bincike, kuma sunada hujja babba.

Ko a huɗubar satin nan kowa yaga inda malam Yake cewa ; Dama munyi ƙira cewa wannan shugaban hukumar zaɓe ta INEC, na da mummunar manufa, yana da rashin adalci a cikin zuciyarsa musamman ga musulmi, amma yanzu gaskiya tana ta fitowa. -Ini Malam Dr. Bashir Aliyu Umar (Limamin masallacin Al-Furqan.)

Ku zo mu taru mu yaɗa manufofin mu, ku zo mu taya malam wannan aiki.

•Dole a sauya shugaban INEC
•Shugaban Hukumar Zaɓe Sai Ya Tafi
•A sauya shi Yanzu.

Jama'a ku taya mu yaɗawa, mu taya malam aiki, muryoyinmu suna da tasiri ne kaɗai idan muka haɗa kanmu.

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abba Bala Usman, Sunusi Aja
04/04/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abba Bala Usman, Sunusi Aja

🇳🇬 FROM NOISE TO ACTION: THE FUTURE OF NIGERIA IS IN OUR HANDS.Nigerian youth have mastered one thing over the years — *...
04/04/2026

🇳🇬 FROM NOISE TO ACTION: THE FUTURE OF NIGERIA IS IN OUR HANDS.

Nigerian youth have mastered one thing over the years — *making noise*. Social media trends, hashtags, protests, and online debates have shaken the system. But today, the question is:

👉 Are we ready to move from noise… to REAL action?

Because noise alone doesn’t change a nation — **strategic action does.**

---

🔍 WHAT IS DIVIDING US?

To reshape Nigeria’s political future, we must first understand the forces keeping us divided:

⚠️ 1. Ethnic Manipulation.
Leaders and influencers often weaponize tribe to create distrust — North vs South, Yoruba vs Hausa vs Igbo — distracting us from real issues like governance and accountability.

⚠️ 2. Religious Sentiment Exploitation.
Faith is used as a tool to control emotions, turning brothers into opponents instead of partners in nation-building.

⚠️ 3. Misinformation & Propaganda.
Fake news spreads faster than truth — both local and foreign actors exploit social media to push narratives that divide and weaken unity.

⚠️ 4. Poverty & Survival Politics.
When people are struggling to survive, they become easier to manipulate with small incentives during elections.

⚠️ 5. External Influence (Foreign Interests).
Foreign actors benefit from a divided Nigeria — politically unstable nations are easier to influence economically and strategically.

---

🚀 FROM NOISE TO IMPACT: WHAT MUST CHANGE?

💡 1. Get Informed — Not Just Emotional.
Understand policies, not just personalities.

💡 2. Participate in the System.
Register, vote, monitor elections, and hold leaders accountable.

💡 3. Build Economic Power.
Strong individuals create strong communities — entrepreneurship and financial literacy are political tools.

💡 4. Promote Unity Over Division.
Refuse to be used as a weapon against your fellow Nigerians.

💡 5. Use Media for Education, Not Just Trends.
Let your voice influence minds, not just timelines.

🔥 FINAL THOUGHT

Nigeria doesn’t need more noise.
Nigeria needs focused, informed, and united youth taking action.

The future will not be decided by those who shout the loudest…
But by those who act the smartest.


Everyone Products

03/04/2026

Lallai akwai babbar magana ha Yan Nigeria. Ko me yasa ake ta yin wadannan abubuwa daidai lokacinda zabe ke Yamato’s

02/04/2026

Me zai sa mutum ya bar komai… gida, iyali, da dukiya — saboda addini?

A wannan Episode 5 na “Koyarwar Dan Fodio”, za mu shiga wani mataki mai cike da taɓa zuciya a tarihin
Usman ɗan Fodio — lokacin hijira.

Za ka ga gaskiya:

Yadda aka matsa masa har ya zama dole ya bar gida
Dalilin da ya sa ya fifita addini fiye da rayuwa
Irin sadaukarwar da mabiyansa s**a yi
Darussa masu ƙarfi ga matasan Arewa a yau

👉 Wannan ba labari bane kawai…
👉 Wannan darasi ne da zai iya canza rayuwarka.

Me zai sa mutum ya bar komai… gida, iyali, da dukiya — saboda addini?A wannan Episode 5 na “Koyarwar Dan Fodio”, za mu s...
02/04/2026

Me zai sa mutum ya bar komai… gida, iyali, da dukiya — saboda addini?

A wannan Episode 5 na “Koyarwar Dan Fodio”, za mu shiga wani mataki mai cike da taɓa zuciya a tarihin
Usman ɗan Fodio — lokacin hijira.

Za ka ga gaskiya:

Yadda aka matsa masa har ya zama dole ya bar gida
Dalilin da ya sa ya fifita addini fiye da rayuwa
Irin sadaukarwar da mabiyansa s**a yi
Darussa masu ƙarfi ga matasan Arewa a yau

👉 Wannan ba labari bane kawai…
👉 Wannan darasi ne da zai iya canza rayuwarka.

🔥 **ARE WE FIGHTING THE WRONG ENEMY?** 🇳🇬What you see in this image is more than violence… it is a reflection of a deepe...
01/04/2026

🔥 **ARE WE FIGHTING THE WRONG ENEMY?** 🇳🇬

What you see in this image is more than violence… it is a reflection of a deeper problem in Nigeria today — **division**.

Across our nation, insecurity continues to grow. Communities are attacked, trust is broken, and instead of standing together, we often turn against each other — **Hausa vs Igbo, Yoruba vs Fulani, Muslim vs Christian**.

But here is the hard truth:

⚠️ **A divided Nigeria is a weak Nigeria.**

While we argue over tribe and religion, there are powerful interests — both internal and external — that benefit from our division. Foreign actors and global powers don’t always need to fight us directly… sometimes, they only need to **keep us divided, distracted, and unstable** to exploit our resources, influence our politics, and weaken our voice on the global stage.

💡 **Divide and rule is not new — but we are still falling for it.**

So the real question is:
👉 *Who benefits when Nigerians hate each other?*

Certainly not the ordinary citizen.

---

❤️ **WHAT IS THE WAY FORWARD?**

✔️ We must begin to see each other as **Nigerians first**, before tribe or religion.
✔️ Promote **understanding, not stereotypes**.
✔️ Hold leaders accountable — not each other.
✔️ Reject narratives that fuel hate and violence.
✔️ Use our voices (online and offline) to spread unity, not division.

---

🇳🇬 **Our strength is in our diversity — not our division.**

A united Nigeria is stronger, safer, and respected globally.

Let’s stop fighting ourselves… and start building together.

✊ **One Nation. One People. One Future.**

---

💬 What do you think is the biggest cause of division in Nigeria today?

---

Address


700102

Telephone

+2347083501532

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Deen 360 posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Deen 360:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share