22/06/2025
BREAKING NEWS:
Muna kira ga Jami'an tsaron Nigeria, "POLICE, COSTOM, IMMIGRATION, ARMY, PRISON SERVICE, FEDERAL FIRE SERVICE" Su futo zanga zanga ranar 21 ga watan July, Domin neman karin albashi dakuma Pension.
Inji Dan Bello
Shahararren dan Gwagwarmayar neman 'Yanci a Nigeria, a cikin wata sanarwa da yafitar a shafinsa na Facebook Dan bello ya bayyana cewa pension da ake biyan tsofaffin ma'aikatan da s**a shekara 35 suna yiwa kasa aiki million 2, yayinda 'Yan majalisu suke karbar sama da naira million 30.