Alheri Channel

  • Home
  • Alheri Channel

Alheri Channel Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alheri Channel, TV Channel, Lifecamp, .

27/12/2025

Barka da safiya ❤️

20/12/2025

❤️

19/10/2025

Sunana Moofy

29/08/2025

Barka da dare

22/06/2024

Chick to watch full video https://youtu.be/tJrxhqGfVxM?si=hNT46blVAKEyCBSD

📣 Samun damar amfani da wayar hannu, yanar gizo da kafofin watsa labarun babban juyin juya hali ne ga bil'adama, wanda ya sa duniya ta kasance karama a hannunmu. Amma yin amfani da shi ba shi da iko saboda raguwa yana buƙatar amfani da shi don amfanin mutum ɗaya.

✅ A cikin shirin moofy da abokin aikinta sun yi magana akan wani labari mai kayatarwa na yara da suke kallon wani shiri na kasa da shera 18+ ba tare da sanin iyayensu ba wanda ke zama babbar matsala a tarbiyyar yara. Tambayar anan itace,"ta yaya za a iya dakatar dashi?duba da cewa ba za a iya ƙuntatayanar gizo Gözova saboda yanayin duniyar ".

✅ku kalli cikakkun shirye-shiryen HLGK S01EP4 don ba da gudummawar ku ga al'amuran duniya game da tarbiyyar yara wanda ya zamo abun duba da taimako a tsakanin iyalai.

https://youtu.be/kQSRCn8Mwdk
02/06/2024

https://youtu.be/kQSRCn8Mwdk

📣 ZAKAKURAI HUDU!!! Dandalin hausawa na duniya!!!🚀--✅Karka bari a baka labari domin gani ya Kori ji kasance cikin mutane na farko da zasu halarci dandalin ...

Click https://youtu.be/ButvT00Y8V0 Tauraro Na Da Moofy Live on Alheri Channel ✅ Barka, Nazo muku da albishir daga Alheri...
28/05/2024

Click https://youtu.be/ButvT00Y8V0
Tauraro Na Da Moofy Live on Alheri Channel

✅ Barka, Nazo muku da albishir daga Alheri channel, wannan albishirin babba ne, me kyau, me ratsa zuciya kuma ina farin ciki da wannan batu.tashar alheri zata baku dama domin ku mika sakon godiya ga masoyanku,Wato alheri channel world appreciation day.Mai suna@Taurarona Live season 1 zango na 1 da zaa fara ranan laraba 29 zuwa 31 na watan mayu 2024 karfe Tara na dare live a Alheri channel akan YouTube.

🏆 Shin ko kun Sani cewa akwai Wani bangera na rayuwar biladama da ba a fadarsa yadda ya kamata?
Mutane basu magana a kansa a shafukar sada zumunta ko ince a fili kamar yadda ake yada munanan laifuka da mutane ke aikatawa?
Wannan sashen mun kawo shine domin wallafa mutanen da suke kyautatamana, taimakamana da s**a zame mana madogara ko sila na cimma nasara a rayuwarmu. Mutanen Nan zasu iya kasancewa iyaye, Yan uwa, abokai, miji ko mata, shugaba ko abokin aiki. Zamu karrama su da nuna godiya garesu ta salo me burgewa kan Alheri channel duk wata so daya kuma zamu fara da wannan watar me gabatowa. Ga yadda zaku kasance tare da ni a wannan shiri
1. Zaku rubuto sako na Mika gaisuwa da jinjinawa tare da takaitaccen labari akan tauraron da kuke so mu wallafa da Kuma dalilin dayasa ya zama abin alfahari gareku tare da hotonsa. ko Kuma kuyi gajeren bayani cikin bidio Wanda tsayinsa be Fi minti 3 ba.

2. Bayan Kun rubuta labarinku ko Kuma kunyi bidion na nuna godiya ga jaruminku/tauraronku sai ku turo mana a kowane shafukar sada zumuntanmu kamarsu TikTok, Facebook da Kuma Instagram. Zamu dauka mu wallafa a shirin mu na live season 1 phase 1 a Alheri channel da ke kan YouTube.

✅ Zamu gabatar dasu, mu kuma haska tauraronku a ranar nuna godiya na Duniya ta Alheri channel a shirin TauraroNa akan YouTube da Kuma shafukarmu na sada zumunta.

Mu taru mu nuna godiya tare da jinjinawa mutanen da s**a haskaka rayuwarmu Duniya ta sansu

A cikin shirin TauraroNa live zango na 1.... Jinjinawa mutanen kirki cikin biladama

Godiya muke.😎🥰😍

Tip

✅ Barka, Nazo muku da albishir daga Alheri channel, wannan albishirin babba ne, me kyau, me ratsa zuciya kuma ina farin ciki da wannan batu.tashar alheri zat...

https://youtu.be/ccZWKeks2qM
13/05/2024

https://youtu.be/ccZWKeks2qM

📣 Labarine akan gizo da matarsa koki inda duniya tai musu zafi sai s**a yanke shawarar suyi noman gyada ko zasu samu sanyi nan gaba da kuma kudi.Sai gizo ya...

Address

Lifecamp

110001

Telephone

+2349093311777

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alheri Channel posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alheri Channel:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share