Ni mai yada labarai ne da na fi mayar da hankali kan yankin Sahel — Nijar, Mali da Burkina Faso.
Ina kawo sahihan bayanai kan tsaro da al’amuran yau da kullum cikin sauƙi da gaskiya. Haka kuma ina rika kawo wasu muhimman labarai daga sassa daban-daban.
16/05/2026
Mima Dan Niger Ne Kuma Dole Mugawa Gwamnati Gaisuwa🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
16/05/2026
Kubar Mana Jahohin Mu Kawai Mu Minfison Sunayen Jahohin Mu 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
16/05/2026
Chacotte Yasa Kansa Cikin Matsala Inda Aka Je Har Shagonsa Sukace Sai Ya Goge Bidiyon Da Yayi😭😭😭😭😭😭
16/05/2026
Boube Yafito Wannan Shine Bidiyon Sa Na Farko Bayan Fitowarsa inda Yake Bada Hakuri
16/05/2026
Masha Allah Boube Kotono Yafito 😁😁😁 Yayi Free
15/05/2026
Innalillahi Sarkin AGADEZ Ya Koma Sarkin Abzine Ko Kuna So Ko Bakwa So.. 😭😭😭😭
15/05/2026
Yaune Zaa fara Shariar Boubé Mera Ta Hawo Jirgin Tazo Benin Domin A Fara Shariar
Yan Uwa Kusa Boubé Attasa Cikin Addu'a
15/05/2026
😭😭 Abin Tausayi Boubé Yace Gwamnatin CNSP Basu Kawo Masa Ziyara Ba Tunda Ya Shiga Kotu Har Yanzu
Yana Bada Sako Cewa A Bawa Mira Hakuri Akan Tayi Hakuri A Sakeshi Yayi Nadama Kuma Yayi Kuskure Shi Maraya Ne Shike Cida Iyaynsa😭😭😭
15/05/2026
Yanzu Ana Cigaba Da Shariar Boube A Kotu
15/05/2026
Muryar Boubé A Kurkuku Inda Yake Neman Al’ummar Niger 🇳🇪 Su Bawa Mira Hakuri
Be the first to know and let us send you an email when Jaridar Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.