25/01/2024
TALLA TALLA TALLA
KANA BUQATAR CIKE SCHOLARSHIP KOWANNE IRI, AMMA KANA FARGABA?
Idan har ka kasance kana FARGABA da Jin tsoron cike scholarship to share hawayenka😁 a kamfanin ABU SULTAN INTERNATIONAL PATHFINDER, muna daidai da share hawayenka cikin ikon Allah.
Muna da qwarewar sanin sirrikan samun scholarship tareda qwarewar sanin rubutun kowanne irin scholarship essay. To mekake jira?😳
A cikin shekarar 2023 Allah ya amince mana munyi sanadiyyar samowa Dalibai aqallah guda (45) scholarship da admission a kasashen duniya irin su America, Russia, Poland, China da kuma Qatar. 💃💃
Wannan nasarar ba wayon mu bane ko iyawar mu bace a'a amincewar Ubangiji ce kawai ta silar sanin makamar aiki. Mun qware wajen rubutun "Personal da Statement of Purpose, Academic CV, Cover Letter, Recommendation, tareda scholarship Essay".
Muna da tsari Mai kyau ga Daliban da suke neman Undergraduate, Msc da kuma PhD programs. Hakazalika muna nemowa Daliban mu direct PhD programs ga wadanda suke da Digiri na Daya, cikin farashi daidai da aljihun ku. Muna da 70% guarantee akan kowanne SCHOLARSHIP din da zamu cike muku tareda tsarin biyan 50% a matsayin deposit bayan samun admission dalibi zai cika ragowar 50% din sa. Idan kuma bai samu admission ba dalibi yana da zabi guda biyu:-
1. Zamu dawo maka da kudinka cikin 72hrs
2. Ko ka sake zaben wani scholarship din mu cike maka.
A kullum kofar mu a bude take domin share hawayenku, ku amfana da damar Dake gareku ayanzu kafin zuwa wasu loquta.
Muna da rijista da gwamnatin tarayya wato CAC DA SMEDAN(Kamar yadda zaku gani a jikin hoto), kuzo garemu domin samun natsuwa🤩 Babban ofis din mu yana Al-Wakrah City, dake Doha a kasar Qatar, sannan akwai reshen mu a Jihar Kano Najeriya.
Hausawa na cewa "Biyan buqata yafi dogon buri" Muna yi muku maraba da zuwa garemu gidan aminci, ku tuntubemu akan lambar mu ta Whatsapp 0806 965 4613