Labarun Arewa Agenda

  • Home
  • Labarun Arewa Agenda

Labarun Arewa Agenda Labaran Arewa Agenda:na kawo labaruruka na kasa da duniya baki daya da harshen Hausa don cigaban Al umma

Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBU
10/10/2025

Fa’ida 7 da za a Samu Idan Majalisa Ta Amince da Kudirin Sanata Shehu Buba Kan ATBU

A wani mataki mai tarihi da ke da nufin canza tsarin ilimi a yankin Bauchi ta Kudu

Jihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 – Nimet
21/04/2025

Jihohin Najeriya da za su Fuskanci Ruwan Sama Hade da Tsawa a Kwanaki 3 – Nimet

Abuja - Hukumar kula da yanayi ta Najeriya (NiMet) ta bayyana hasashen saukar ruwan sama hade da tsawa a sassa daban-daban na kasar daga

Yadda Gobara ta yi ɓarna a Kano
21/04/2025

Yadda Gobara ta yi ɓarna a Kano

Jihar Kano - An samu tashin wata mummunar gobara a unguwar Rijiyar Zaki da ke cikin birnin Kano.

Kare Kai Daga ‘Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY Danjuma
21/04/2025

Kare Kai Daga ‘Yan Bindiga: Martanin Gwamnan Jigawa ga TY Danjuma

Jihar Jigawa – Gwamnan Jigawa, Umar Namadi, ya yi watsi da kiran da ake yi wa ‘yan Najeriya da su kare kansu daga hare-haren ‘yan bindiga.

Rashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar Filato
21/04/2025

Rashin Tsaro: An Gudunar da Zanga-Zangar Lumana a Jihar Filato

Ƙungiyar Kiristoci ta Najeriya, reshen jihar Filato ta gudanar da wani tattaki domin nuna adawa da matsalar tsaro da ke addabar jihar da ma wasu sassan

Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai – Gwamna Sule
21/04/2025

Ɓaraka tsakanin Buhari da Tinubu jita-jita ce kawai – Gwamna Sule

Gwamnan jihar Nasarawa da ke Najeriya, Abdullahi Sule ya ce wasu na son yin amfani da rashin "zuwan tsohon shugaban ƙasar, Muhammadu Buhari

Maganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske – Iran
16/04/2025

Maganar Inganta Sinadarin Uranium Batu ne na Gaske – Iran

Iran ta haƙiƙance cewa 'yancinta na ci gaba da inganta sinadarin Uranium domin shirinta na nukiliya ba abu ne da za a yi wata yarjejeniya a kansa ba.

Adadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa Nijar
16/04/2025

Adadin Megawatt na Wutar Lantarki da Najeriya ta rage bai wa Nijar

Najeriya ta rage wutar lantarkin da ta ke sayarwa Jamhuriyar Nijar da ke ƙarƙashin mulkin soja daga Megawatt 80 zuwa megawatt 46.

Gwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar Filato
16/04/2025

Gwamna Mutfwang ya Sanar da Haramta Kiwo da Daddare a Fadin Jihar Filato

Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya sanar da haramta kiwo da daddare tare da taƙaita amfani da babura a faɗin jihar sakamakon yawaitar

Hukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEX
16/04/2025

Hukumar EFCC ta Fara Gudanar da Bincike Kan Dandalin CBEX

A yayin da wasu ƴan Najeriya ke ci gaba da ƙorafe-ƙorafe kan asarar da s**a tafka a dandalin saka hannun jari na CryptoBank Exchange (CBEX),

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da Matarsa
16/04/2025

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Tsohon Shugaban Peru da Matarsa

An samu tsohon shugaban ƙasar Peru, Ollanta Humala da laifin halasta kuɗin haram tare da yanke masa hukuncin ɗaurin shekaru 15 a gidan yari.

Starlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta Kudu
16/04/2025

Starlink: Tankiya ta Kaure Tsakanin Musk da Gwamnatin Afrika ta Kudu

Takun saƙar da ake yi tsakanin shugaban kamfanin Starlink Elon Musk da gwamnatin Afirka ta Kudu kan gazawar kamfanin wurin fara aiki a ƙasar

Address

PRNigeria Center, Along FCE Road, Kofar Famfo

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Labarun Arewa Agenda posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Labarun Arewa Agenda:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share