
21/06/2022
assalamu laikum daukachin Jana,ar da s**a amsa gayyatar danai muku zuwa shafina. Duk Wanda sakon nan yazo masa to yayi kokarin nutsuwa ya karanta Wanda kuma bai ganeba ya na I ya Kira na awaya ko yamin magana ta WhatsApp dina
08035181779
Domin bawa shafukanku ko asusunku na Facebook tsaro saboda maganin masu kutse ko kwachiya ga Facebook naku akwaii abinda ake sakawa Dan samun ingantacchiyar tsaro kashiga setting naku na Facebook kugarzaya zuwa security zakuga two step authentication code Ku saita saboda hakane dai Baku chikekkeyar tsaro yayinda zakuyi login za,ake turamuku lambonin sirrinku na hawa Facebook. Daga ni naku Real Aliyu D Haedar