Madatai Tv.

Madatai Tv. Wannan shafi ne na masoya Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama da ahlin gidan sa da Sahabban sa.

17/05/2026

Karatun littafin
الأذكار المنتخبة من كلام سيد الابرار صلي الله عليه وسلم

Wai malam Ashir Umar Ahmad  ba kakisu ne ya rubuta wannan da hannun saba ne ? Wato a lokacin da yayi posting din ya dauk...
17/05/2026

Wai malam Ashir Umar Ahmad ba kakisu ne ya rubuta wannan da hannun saba ne ?
Wato a lokacin da yayi posting din ya dauka ɗalibin nasa gaskiya ya taka, amma daya je yaga eh tabbas babu gurin shima sai ya fara waskewa, wai MUƘABALA babu shiri ko kuma an ce match za'a yi ko kuma na canja musu magana, Ni dashi muka yi waya ya tsara komai kamar yadda ɗalibin sa ya nema , amma wai sai gashi yayi zaman sa a gida yaki ya ɗakko ɗalibin nasa ya kawo gurin da shi da kansa ya sanya,
haka ma lokacin da adadin mutanen da za'a zo dasu.

Maganar kawai ce daga mutanen kawai cewa wai ba'a shirya ba ko ba topic, ai dama cewa akai tun farko bamu yarda da abinda ya ɗakko ya karanta ba babu maganar a littafin in kuma ya isa ya zo ya nuna gurin yace ya amsa , amma da yake ina jin wani ne kawai ya kira shi ya nuna masa daidai wajen da zai karanta yace kuma ga Abinda zai faɗa bayan ya faɗa an tuhume shi sai ya koma shima yaga lallai yayi bankaura sai ya nemi gurin gudu wa.
To Allah dai ya kyauta wai wannan sunna kenan, a'a gaskiya wannan ba sunna ɓace naman mabiya ne ta hanyar jingina wa abokin saɓani laifin da bai jiba bai gani ba .

Allah ta'ala kayi mana tsari da son zuciya.

17/05/2026

Na kalubalanceka idan ka isa ka nuna wajen ni Kuma na amsa yim mukabala dakai

16/05/2026

Karatun littafin Umdatul Ahkam
(باب الصيد)
Babin farauta

16/05/2026

Munzo mukabala sunki zuwa

15/05/2026

Lacca mai taken, ƙalubalen lawan kan karatun jawahirul ma'ani (kin gagari yaro)

Yau ne juma'a bayan magriba zuwa isha insha Allah
15/05/2026

Yau ne juma'a bayan magriba zuwa isha insha Allah

Yau Juma'a Inshallahu
15/05/2026

Yau Juma'a Inshallahu

15/05/2026
14/05/2026

Lacca mai taken warwara ga masu hankali.

Warwara ga masu hankali
13/05/2026

Warwara ga masu hankali

Address

MADATAI

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Madatai Tv. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Madatai Tv.:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share