Yarlilo Daily News

  • Home
  • Yarlilo Daily News

Yarlilo Daily News MUSLIM UMMAH

19/08/2024
A very very simple and talented woman gbagy by tribe, A wanderfull woman with a golden brain who was gote a fantastic aw...
24/03/2023

A very very simple and talented woman gbagy by tribe,

A wanderfull woman with a golden brain who was gote a fantastic award on creatio n, in europian countries since 1960-1963.

I was resfect this woman🙏🙏🙏🙏

21/02/2022

Ahalin yanzu muna matukar farinciki jama' r yarlilo,

sakamakon abunda yasamemu wand bn farincikine kumaabun alfahari gaduk wani da yallilo.

Bazan iya misalta farincikin da nashigaba alokacin da nasamu wannan labari.

Alhmdllh, allh yayimana jagora

nasan maikaratu yakagu yasan minene wannnan abun farincikin.

To bakomibane illa samun dan takarar hause of Assembly acinki garin mu.

Naji dadidi matuka . Kuma kuma nasan kunji dadi .

Jama'ar yallilo yanzu ba abunda yaragemana sai addu'a allh yacika nufi. Fatan nasara dan uwa.

Zamuyika da karfimmu, dukiyarmu, da qwaqwalwarmu, dakuma lokacinmu. . . . .

fatan allh yashigemana gaba

22/11/2021

Banda kasuwa (market) ina ne yake da karancin Hayaniya kamar Banki (Bank)😄😄😄😄😄👹👹👹👹

04/11/2021

Dan Allah Ina zansamu pure water mai kankara💧💧marar sanyi❓❓❓❓❓

04/11/2021

Which funny name you used to call your teachers in secondry school 😃😃😃😃😃

LABARI DA DUMI DUMIN SA.Gwamnan jihar adamawa Ahmadu fintiri.ya ce zai goyawa atiku baya a zaben 2023.gwamnan ya ce.Alha...
26/10/2021

LABARI DA DUMI DUMIN SA.
Gwamnan jihar adamawa Ahmadu fintiri.ya ce zai goyawa atiku baya a zaben 2023.
gwamnan ya ce.Alhaji atiku abubakar yanada duk wani abinda yakamata ace ya mulki nigeria.a yayin hirarsa da chanales TV ya baiyana atiku a matsiyin wadda zai gyara nigeria

23/10/2021

Rayuwa tanada sauki,
Sai dai fahimta nada wuya!

Dan uwa ka iya kokarin fahimtar mutane.

Saboda saukaka mu amula.

23/10/2021

Mutuwa batada dangi amma tafikowa zumunci idan yautazomun gobe kai zatazowa
Allah kasa mu mutu muna masu imani

20/10/2021

SHIN KAF A MUSULMAN DUNIYA AKWAI WADANDA ALLAH YAKE JARABBATA KAMAR MUSULMAN NIGERIA 🇳🇫🇳🇬🇳🇫🇳🇬🇳🇫🇳🇬🇳🇫???????

20/10/2021

ABOTA/AMINANTAKARMU A YAU👯🧑‍🤝‍🧑👭

Kadaina batawa kanka lokaci tunanin Wai kanada Aboki/Amini

Domin a yanzu Wanda Kai kake kallo a matsayin Abokinka ko Amininka

To bakasani ba cewa muhimmancinka a gurinshi idan yanada bukata ma,ana idan yana cikin matsala

Yawo,cin abinci, kwana wuri guda da sauransu , hakana baya nufin wane abokina ne ko aminina ne
Kai dai kawai roki Allah yahadaka da mutunen kirki koda ba,a gari daya kuke ba

Address


Telephone

+2348117241641

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yarlilo Daily News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Yarlilo Daily News:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share