
05/03/2023
Nasiha Taqaitacciya!
Babu jayayya da Dan uwa musulmi saidai fahimta k**ar yadda shehu ya tafiyar da alqibilar sa cikin bautar Allah.
Kazama mai haquri da kuma juriya akan kowacce kalar jarabawa tunda akodayaushe Ubanginka yana tare dakai.
Kayiwa kowane bawa uzuri saboda mu masu raunine.
Kada kacuci wani bawa domin me yiwuwa yafika daraja.
Karkayi amfani da tsarin demokaradiyya hakan yanasa Karina malaminka ko sauran mayanya bayin Allah.
Zantuka duka daga halarar shehu suke