Adamu Zangi Yusufari

  • Home
  • Adamu Zangi Yusufari

Adamu Zangi Yusufari Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Adamu Zangi Yusufari, Newspaper, .

Gargadi 😂😂Tabbas wannan magidancin akwai abunda ya hango, mafiyawan matan dake yawo gidajen aure sune ke zama silar kash...
23/08/2024

Gargadi 😂😂

Tabbas wannan magidancin akwai abunda ya hango, mafiyawan matan dake yawo gidajen aure sune ke zama silar kashe aure.

Tarihin haɗuwar Manchester United da Manchester City:• Manchester United ta samu nasara sau 79• Manchester City ta samu ...
10/08/2024

Tarihin haÉ—uwar Manchester United da Manchester City:

• Manchester United ta samu nasara sau 79
• Manchester City ta samu nasara sau 61
• Sunyi canjaras sau 53

Menene hasashen ku a wasan da zasu ɓarje gumi yau da misalin ƙarfe 3:00 na rana?

Kakar wasaKwallon kafa zata dawo.....Ranakun da za'a fara sabbin gasannin Turai....Agusta 10- Community ShieldAgusta 14 ...
08/08/2024

Kakar wasa

Kwallon kafa zata dawo.....

Ranakun da za'a fara sabbin gasannin Turai....

Agusta 10- Community Shield
Agusta 14 - UEFA Super Cup
Agusta 15 - La Liga
Agusta 16 - Ligue 1
Agusta 16 - Premier League
Agusta 17 - Serie A
Agusta 23 - Bundesliga
Agusta 29 - Raba jadawalin Champions League
Satumba 17 - Champions League

Ɗan wasa Pepe ya sanar da jingine takalmansa daga buga ƙwallon ƙafa, ɗan wasan ɗan asalin ƙasar Portugal ya bayyana haka...
08/08/2024

Ɗan wasa Pepe ya sanar da jingine takalmansa daga buga ƙwallon ƙafa, ɗan wasan ɗan asalin ƙasar Portugal ya bayyana hakan ne a yau Alhamis.

Tsohon ɗan wasan bayan na Real Madrid, Besiktas da FC Porto mai shekaru arba'in da ɗaya (41), ya buga jimillar wasanni 878, ya kuma jefa ƙwallaye 43, tare da lashe kofuna 37 a matakin ƙasa da kuma ƙungiyoyi.

Ana ganin Pepe a matsayin ɗaya daga cikin ƴan wasan baya ma fi shuhura tare da ƙwazo, waɗanda ba a taɓa yin kamar su ba a tarihin ƙwallon ƙafa.

Once the bricklayer does this, just know that you've hired the right man for the job........
25/07/2024

Once the bricklayer does this, just know that you've hired the right man for the job........

With Yariga – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
07/07/2024

With Yariga – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

With UEFA EURO 2024 – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
07/07/2024

With UEFA EURO 2024 – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

Short story..😂
06/07/2024

Short story..😂

With SuperSport Football – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
04/07/2024

With SuperSport Football – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

ÆŠan kasa na gari: Wani dan Nijeriya ya mayar da kudin Crypto da aka yo masa aringozon sama da N22m A daidai lokacin da a...
02/07/2024

ÆŠan kasa na gari: Wani dan Nijeriya ya mayar da kudin Crypto da aka yo masa aringozon sama da N22m

A daidai lokacin da ake jiran ta fashe wani matashi dan Najeriya ya mayar da kudin Crypto har dala dubu 14,000 na Amurka da Crypto ya yi kuskuren tura masa maimakon dala 100.

Mai mallakin kamfanin Crypto Network Raffay Alvi, ya ce matashin ya mayar masa da kudin kusan Naira miliyan 22 da ya yi kuskuren iza masa a asusunsa, kuma har ma ya bashi kyautar dala dubu biyar na Amurka.

Me za ku ce da shi?

Why Turkey must be careful in their next match. 18 yellow and two red cards were distributed in the European Football Ch...
01/07/2024

Why Turkey must be careful in their next match.

18 yellow and two red cards were distributed in the European Football Championship match between Turkey and Czech where Turkey narrowly stole a 2:1 win.

Türkiye has to be extremely careful in the round of 16, because players will be banned if they receive two yellow cards!

Never before have so many cards been distributed in a game at a European Football Championship as seen in the yesterday match.

Address


Telephone

+2348035848892

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Adamu Zangi Yusufari posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Adamu Zangi Yusufari:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share