
28/07/2025
Congratulations Congratulations Congratulations 👏🎉
Tabbas duk wanda yasan waye Hafiz A Haruna ya sanshi Akan yada Ayyukan da mai girma Chairman Hon Abdullahi Ghali Basaf yakeyi dan haka Na dashi Akan wannan Mukami an ajiye kwarya a gurbinta.
Tun lokacin da aka fara Wannan gidan Mujalla na Basaf Weekly Bulletin yake dawainiya wajen turo mana Sako a kullum ba dare ba domin ganin an yada Ayyukan Mai Girma Chairman
Dan haka wannan gida tare da dukkan Ma'aikata muna Tayashi murna dafatan Allah ya Sanya Alkhairi 🥰
Amb Hamisu Maikima
C.E.O. Basaf Weekly Bulletin
Sarkin Yakin Basaf