Senator Danbaba tv

  • Home
  • Senator Danbaba tv

Senator Danbaba tv Get your genuine and latest information about Distinguish, Senator Ibrahim Abdullahi Danbaba, Sokoto

11/05/2024

Reason behind the dumping PDP for APC of Distinguish Senator Ibrahim Abdullahi Danbaba a year back.

11/05/2024

Senator Ibrahim Abdullahi Danbaba visit 13 students from Shuni that got an accident on their way back to school from SSCOE Sokoto for computer training.

Sen. DBB pay the sum of 400k surgery fees for one of the students and 50k each of them. Similarly, Sen. DBB give 50, 50k to the principal and Vp and other certain amount to the nurses.

11/05/2024

We're committed to ensure the availability of fuel in Sokoto.

~Senator Ibrahim Abdullahi Danbaba

02/10/2023

Har yanzu ba'asaka ranar yanke hukunci tsakanina da Aminu Waziri ba.

Labaran da keyawo nacewa gobene ba gaskiya bane. Nagode

01/10/2023

Muna kara godiya ga masoyan mu akan yadda kuke ta nuna goyon baya tareda fatar alkhairi zuwa garemu.

Zanso inyi amfani da wannan dama inshedama masoyana cewa, kucigaba da addu'a in sha Allahu za'ayi shari'ar mu nan bada jimawaba.

Dalilin yin wannan rubutu shine, naga yadda kunka damu matuka na kusan wace ranace za'ayi hukunci. Ina kara godiya da goyon bayan da kuke bamu. Nagode Allah yabar zumunci.

Muna taya Maigirma Sarkin Yamma da H.E Dr. Ahmad Aliyu Executive Governor of Sokoto State da Mataimakin sa, dakuma shuga...
01/10/2023

Muna taya Maigirma Sarkin Yamma da H.E Dr. Ahmad Aliyu Executive Governor of Sokoto State da Mataimakin sa, dakuma shugaban Jam'iyar APC na Jahar Sokoto da daukacin magoya bayan ita wannan jam'iya akan wannan gagarumar nasara da muka samu na shari'ar kotun Tibunal.

Dafatar Allah yasanya alkhairi yacigaba da bamu nasara. Amin.

H A P P Y   I N D E P E N D E N C E  D A Y   9 J A!The Far we have as a NATION,The endless Problems,And the struggle for...
01/10/2023

H A P P Y I N D E P E N D E N C E D A Y 9 J A!

The Far we have as a NATION,
The endless Problems,
And the struggle for JUSTICE,
Freedom and Equal Rights
For every Patriot calls for LOVE,
PEACE and UNITY among the Citizens of this NATION.

HAPPY REPUBLIC DAY TO ALL YOU NIGERIANS!

Distinguish, Senator Ibrahim Abdullahi Danbaba.

1st October 2023

22/09/2023

Masoyan mu sun gudanar da addua'r samun nasara zuwa garemu.
Allah ya tabbatar muna da nasar. Mun gode

22/09/2023

SARKIN YAMMA NE SILAR SHIGATA SIYASA

22/09/2023

Masoya kucigaba da tayamu da addu'a ranar yanke hukumcin shari'ar mu na karasowa.

HAR YANZU SHINE SANATAN SOKOTO TA KUDU.اسمه: ابر هيم ابن عبد الله طن بابا دمبواISMUHU IBRAHIM BIN ABDULLAHI DANBABA DAMB...
16/07/2023

HAR YANZU SHINE SANATAN SOKOTO TA KUDU.
اسمه: ابر هيم ابن عبد الله طن بابا دمبوا
ISMUHU IBRAHIM BIN ABDULLAHI DANBABA DAMBUWA.

Har yau har gobe har jibi wannan shine wanda nasani Sanatan yankin mu na Sokoto ta kudu.
Saboda tarihi yanuna cewa lokacin mulkinsa ne kawai mukasan mi ake nufi da wakilcin Sanata.

Yakawo muna abubuwan cigaba na musamman tareda inganta rayuwar Al'ummar wannan yanki. Ya raya karkara kuma ya habaka sha'anin ilimin wannan yanki.

Masu binciken kwakwab sun gano cewa a shekarun da yayi matsayin Sanatan wannan yanki na Sokoto ta kudu yafi Gwamna wannan zamanin kawo cigaba a wannan yanki tareda cewa shima Gwamna dan saalin yankin ne.

Yanzu haka da nake wannan bayani, Maigirma Sanata Ibrahim Abdullahi Danbaba yana kan gudanar da wasu ayukkan Alkhairi ga Al'ummar wannan yanki, na makarantu da fitillu masu amfani da hasken Rana (Solar) tare da cewa bashine kan kujeraba.

Wallahi koni kaina da nike mabiyinsa, wani lokaci ina mamakin yadda an ayyana mun fadi zabe amma kuma maigidana na cigaba da gudanar da ayukkan alkhairi ga jama'a.

Wannan ne dalilin da yasa sau dayawa nake alfahari da bugun gaba cewa ko anfini komai ba'a fini uban gidan kwaraiba, kuma nayi imani da Allah har abada makiyanshi bazasuyi nasara akanshiba kuma Allah zai cigaba da taimakonsa tunda yadauki damuwar mutane kamar damuwar Ahalinshi.
او كام قل ر سو ل الله صلي الله عليه و سلم
ان الله في عون العبد ما كان العبد في عون العاخيح.
"INNALLAHA FI AUNIL ABDI, MAKANAL ABDI FI AUNIL AKHIHE".
Wannan itace Dagarata.

كمرت: فروك الحج شيخ هو جا بوا
سنتا دي بي بي ميديا كيرو
Comrd Faruk A Shehu
SEN DBB MEDIA CREW

DAGA KOTUN SAUREN KORAFE KORAFEN ZABE.Wadannan sune ayarin da s**a wakilci Maigirma Sanata Ibrahim Abdullahi Danbaba a z...
11/07/2023

DAGA KOTUN SAUREN KORAFE KORAFEN ZABE.

Wadannan sune ayarin da s**a wakilci Maigirma Sanata Ibrahim Abdullahi Danbaba a zaman kotu da aka gudanar yau Talata 11 July 2023.

Wannan shari'a ce wadda Maigirma Sanata Ibrahim Abdullahi Danbaba yake kalubalanlantar Aminu Tambuwal akan nasarar da akace yasamu a zaben da yagabata na kujerar Sanatan Sokoto ta kudu.

Alkalan dake jagorantar sauraren wannan Shari'a, sun karba kuma sun sake zabar ranar 25/7/2023 domin cigaba da sauraren wannan shari'ar.

Muna rokon Allah subhanahu wataa'ala yabamu nasara ga wannan shari'ar Alfarmar Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam. Amin.

Address


Telephone

+2348157703254

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Senator Danbaba tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Senator Danbaba tv:

Shortcuts

  • Address
  • Telephone
  • Alerts
  • Contact The Business
  • Claim ownership or report listing
  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share