Magance Matsalar Aure a Sunnance

  • Home
  • Magance Matsalar Aure a Sunnance

Magance Matsalar Aure a Sunnance Grinmu shi ne warakar da Matsalolin Aure ta hanyar koyarwar Manzon Tsira s a w da kuma rage yawan mutuwar aure.

23/11/2025

Mafiya yawan matsalar aure ana magance ta ne ta hanyar sulhu, nasiha acikin ruwan sanyi da kawar da kai.

Fada da cin mutunci baya magance komai a matsalar rayuwar aure.

22/11/2025

Tabbas Kowa ya San da cewar Amana tayi karanci a wannan zamanin. Hakan ya sanya samun miji nagari day mace tagari suke wahala.

Amman fa duk da Hakan Wanda Ke bawa Allah zabi ba zaiyi zabin tumun dare ba. ya Dan uwa, ya Ke Yar uwa, gaskiya Daya ce. a kwana daya Ake kammala morewa kyawun abokin Zama, Amman fa ba fauna more ma halinsa nagari ko bayan mutuwa ne.

Lalle mu nemi masu kyawawan halaye ko da kuwa ba su da kyau a siffa. kyawun hali Shi ne addinin mace ba tarin Ilmi ta ba, Idan kuma ta Hada hudun an more.

kyawun halitta
Dukiya
asali
Dan Kuma uwa UBA ADDINI.

ALLAH KA ZAUNAR DA GIDAJEN MU LAFIYA.

15/11/2025

Ba Wanda ke iya magance matsalar ki, matsalar samun mijin ki, ko gidan auren ki sai Allah. ya ke yar uwa, dai na shelanta matsalar auren ki, ki Kai kuka wajen Allah da ke da maganin kowa ce matsalar Dan Adam.

Ya Allah duk wata ko wani mai matsala ka yaye masa damuwar sa acikin sauki ya rabbi.

15/11/2025

Big shout-out to my newest top fans! Nusaiba Fatima, Aina'u S Kufai
Fatan alherin Allah a gare ku da ma sauran masoyan wannan shafin baki daya.

30/08/2025

Assalamu Alaikum,

Muna cigiyar wacce ke da hali abun yabo, mai hankali da nutsuwa, da addini gwargwadon hali. zamu hada ta da wani bawan Allah. idan kina da ra'ayi. kiyi magana ta messenger please, zamu hadaki da shi insha Allah.
fans
Allah ya sa a dace ya bawa mai rabo sa'a.

05/08/2025

Assalamu alaikum fans,

Ban san wani mijin da ba matsala a tare da shi ba. ko wata macen da ba matsala a tare da ita ba.

Dan haka, yi hakuri da abunda Allah ya baki, ki roki Allah ya sanya ma auren ki albarka. wannan shi ne kawai mafita.

Ribar auren ki, shi ne samun yaro ko yarinya ta gari, wadanda za su bi iyayen su da addu'a bayan mutuwa.

muyi hakuri yan uwa.

Allah ya datar da mu da mata da kuma maxa na gari.

21/07/2025

Morewa rayuwa addini. Yannuwa, kar ku zama ba nan ba cen, ku rike addinin ku gam gam, da zarar kun mutu kune yan kwalisa a cikin kabarin ku, kafin ku fantama acikin aljannah.

Allah ka bamu aljannah musha lagwada.

21/07/2025

Wane irin miji k**e nema ya ke yar uwa?

21/07/2025

fans, Allah ya bawa yan matan wannan shadi mai albarka mazajen aure na gari, ba su kadai ba, har da zawarawan da aka saka, da wadan da mutuwa ta raba su da gidan aure.

Ya Allah amin.

Ya Allah wacce ke da fargabar mutuwar auren ta, ya Allah ka gyara auren sannan ka cire mata fargaba.

Ya Allah wacce ke neman haihuwa ruwa ajallo, ya Allah ka bata, dan kai ne mai bayarwa.

20/07/2025

Mafi kyawun halin matar aure shi ne biyayya ga mijinta, kokarin faranta masa rayuwa, da neman yardar Allah acikin dukkan lamuran ta. Yar uwa, ana mallake miji ne ta hanyar yi masa biyayya ba gyaran jiki ba.

Allah ya zaunar da ma'auratan mu a gidajen su lafiya.

20/07/2025

fans, Kar ki jira sai anzo nemanki aure ya ke yar uwa, fita wajen neman miji nagari, gaya masa kina son sa da aure, ki roki Allah dace da masoyi, tabbas da sannu Zaki samu mijin aure acikin salama da mutuntawa.

Allah ya aurar da masu son yin aure, ya zaunar da masu auren lafiya a gidajen su, ya kuma sahalewa kowa abun biyan bukatun sa.

20/07/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Zainab Shehu, Sadiyya Ibrahim, Zahra Suleiman, Nicolas Yaks, Maman Islam, Meenal Abubakar, Kamlat Usman Hassan, Jamila Alhassan Sani, Maryam Yahya, Zulayha Magaji Abdullahi, Muhammad Asiya, Maryam Maryam, Amina Yusuf, Ummu Maheer, Muhammad Muhammad, Maman Suhaila, Firdausi Musa, Habibat Bashir, Sadeeya Adamu Gambo, Aysha Abubakar, Maman Nas Maman Nas, Suwaiba Muhammad, Fateema Salees, Asiya Sadiqu, Sahuraumar Umar, أم صابرة, Aisha Abdullahi, Abdullahi Jamila, Maman Sultana, Habiba Adam, Muhammed Shamsiya, Aisha Idris, Hauwa Umar, Aeshert M Lawal, Matar Mijinta Ashanty, Maman Sauban, Maman Jannart, Maimuna Musa, Yar Baiwa Mai Rabo

Munai maku barka da zuwa wannan shafi mai albarka, fatan zamu amfana baki daya.

Address


Telephone

+2348024214301

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Magance Matsalar Aure a Sunnance posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Magance Matsalar Aure a Sunnance:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share