Kwankwasiyya legend

  • Home
  • Kwankwasiyya legend

Kwankwasiyya legend Would have later on

07/01/2023
Akaramakallahu Ya Sheikh🤲
02/01/2023

Akaramakallahu Ya Sheikh🤲

JARI/TALLAFIN NAIRA MILLIYAN HAMSIN ( #50,000,000) GA AL'UMAR KIRU/BEBEJI DAGA HON ABDULMUMIN JIBRIN KOFA PhD.A jiya 31/...
02/01/2023

JARI/TALLAFIN NAIRA MILLIYAN HAMSIN ( #50,000,000) GA AL'UMAR KIRU/BEBEJI DAGA HON ABDULMUMIN JIBRIN KOFA PhD.

A jiya 31/12/2022, dan takarar majalissar tarayya a kananan hukumomin Kiru/Bebeji a jam'iyyar NNPP Hon Abdulmumin Jibrin Kofa PhD,(Jarman Bebeji) ya gwanjage mutanen yankinsa da jari/tallafin kudade inda wasu s**a rabauta da Dubu dari biyu( #200,000), Dubu dari daya( #100,000), Dubu Hamsin( #50,000), Dubu Ashirin( #20,000), Dubu Goma( #10,000) da kuma Dubu Biyar( #5,000).

Mutanen da s**a amfana da wannan jari/tallafi sun hada da wakilan akwatuna, Exco na karamar hukuma da mazabu na Jam'iyyar NNPP da PDP na Kiru/Bebeji, KOKAS na Kiru/Bebeji, Wasu kungiyoyi masu karfi na mata da matasa a Kiru/Bebeji, Dagatan Kiru/Bebeji, Limaman Juma'a Kiru/Bebeji, Malaman Kwankwasiyya Kiru/Bebeji, Dalibai, Yan Social Media, Mafarauta, Yan Achaba, Mahauta da kuma mutane masu bukata ta musamman.

Wannan taro ya sami halartar yan takarkaru na Kiru/Bebeji, manyan jagorori tare da shuwagabannin jam'iyyar NNPP/PDP na Kiru/Bebeji.

News Breaking:Hon Umar Haruna Doguwa,  shugaban jam'iyyar NNPP na jahar Kano ya kai ziyara ta musamman ga tsohon kwamish...
02/01/2023

News Breaking:

Hon Umar Haruna Doguwa, shugaban jam'iyyar NNPP na jahar Kano ya kai ziyara ta musamman ga tsohon kwamishina na harkokin Addini, Dr Adamu Baba Impossible a gidanshi na Kundila ayau 01|01|2023.

Hon Umar Haruna Doguwa, Kano State NNPP party chairman paid a courtesy visits to immediate past commissioner of Religious Matters today 1st January, 2023 at his Kundila residence.
Voice of kwankwasiyya

Kwankwaso in the last 7 daysFrom Abuja to Kano, Kano to kwanar Garko , to kwana sumaila,  to kachako to Birnin kudu, Gwa...
02/01/2023

Kwankwaso in the last 7 days

From Abuja to Kano, Kano to kwanar Garko , to kwana sumaila, to kachako to Birnin kudu, Gwaram to Dutse to kiyawa, to jahun, to Gujungu to Taura,, to kwalam to Ringim, to chai chai, to Gaya to Wudil, back to Kano, Kano to Bichi to Tsanyawa, to kankiya, to Katsina, to chiranchi, to Bindawa to Ingawa, to kusada, to Gidan mutum Daya to malumfashi, to funtua, to Yankara , to Tsafe to Gusau, to kasuwa daji to K/Namoda,to isa sabon Birni, to Dange shuni to Bodinga to Tureta to Sokoto,to kware, to Gwadabawa to Illela (on the border with Niger Republic). Back to Sokoto to shagari to Dogon Daji to Alliero, to jega to maiyama to kalgo to kamba and back to Birnin Kebbi to Sokoto. Back to FCT.

ALHAMDULILLAH
MASHA ALLAH. KWANKWASIYYA
Voice of kwankwasiyya

ABIN A YABA: Kwankwaso Ya Aurar Da 'Yan Mata Marayu A Yankin Bwari Dake Abuja
31/12/2022

ABIN A YABA: Kwankwaso Ya Aurar Da 'Yan Mata Marayu A Yankin Bwari Dake Abuja

Dan takarar shugaban kasa na jamiyyar NNPP mai girma Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyarar karamci yau (29th Decemb...
29/12/2022

Dan takarar shugaban kasa na jamiyyar NNPP mai girma Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kai ziyarar karamci yau (29th December, 2022) zuwaga mai martaba Sarkin Rafin Illela Alhaji Buhari Tukur Abdulrahman a jihar Sokoto. Al'ummar garin sun fito sunyi masa kyakkyawar tarba tareda fatan alheri da nasara.

Dazu dazun nan.....Sheik Tijjani Shehul Hadi Murtania, daya daga cikin manyan 'Ya'yan shugaban Darikar Tijjaniyya na Dun...
29/12/2022

Dazu dazun nan.....

Sheik Tijjani Shehul Hadi Murtania, daya daga cikin manyan 'Ya'yan shugaban Darikar Tijjaniyya na Duniya, ya sanyawa H.E. Abba K Yusuf albarka a yammacin yau Alhamis.....

Allah ya amsa adduoin fatan alheri da samun nasarar da Shehi yayi, amin.

Reporting by Autan Kwankwasiyya Ahmad Muhammad Mustapha.

Kwankwaso In Sokoto State ( Ilella ).The National Leader and Presidential Candidate of the NNPP, His Excellency Sen. Rab...
29/12/2022

Kwankwaso In Sokoto State ( Ilella ).

The National Leader and Presidential Candidate of the NNPP, His Excellency Sen. Rabiu Musa Kwankwaso, PhD, FNSE today (29th December, 2022) Commissioned NNPP office in Ilela, Sokoto State.

The ceremony was witness by massive crowds of party supporters and candidates to various offices in the state.

A cikin kwanaki 14, jagora Kwankwaso ya kusa gama zagaye jahohi 7 a Northwest baki dayan su. Duk jahar da yaje sai ya kw...
29/12/2022

A cikin kwanaki 14,

jagora Kwankwaso ya kusa gama zagaye jahohi 7 a Northwest baki dayan su.

Duk jahar da yaje sai ya kwana kuma yayi taruka. Ya fara da Kaduna, ya je Jigawa, ya kutsa ta Kano ya tafi Katsina, daga Katsina ya lula zuwa Zamfara, daga Zamfara kuma yau yana Sokoto.

Duk jahar da yaje kuma sai yayi hira a gidajen radio din su takalawa sun saurare shi. Amman wani soborodon sai yace maka ai taron jahohi shine campaign.

Magana ake ta grassroot campaigns. Lungunan da yan siyasa basa shiga shi yana shiga dan ya gane wa idanun sa matsalolin da ake fama da su.

Allah yayi maka shugaban qasar Nigeria jagora.🙏🏻

JIGAWA NORTH-EAST NNPP CAMPAIGN RALLY TODAY.HADEJIA ZONE.Jamiyyar NNPP Reshen Jihar Jigawa a Jamiyyar NNPP ta Gabatar Ga...
28/12/2022

JIGAWA NORTH-EAST NNPP CAMPAIGN RALLY TODAY.

HADEJIA ZONE.

Jamiyyar NNPP Reshen Jihar Jigawa a Jamiyyar NNPP ta Gabatar Gangamin YAKIN NEMAN ZABEN Jamiyyar a na Jigawa NORTH-EAST a karkashin Jagorancin Dan takarar Gwamnan Jihar Jigawa a Jamiyyar NNPP Mallam Aminu Ibrahim Ringim da Mataimakin Sa Sen Abdulaziz Usman Turabu da Shugabancin Jamiyyar NNPP na Jiha Baki daya.

Anyi Bayanai Kuma an Bada tutar Jamiyyar NNPP ga Ƴan takarkarun Wanda Hakan Shine yake Kara tabbatar da su a matsayin Ƴan takarkarun Jamiyyar NNPP a ko'ina.

CIGIYA!  CIGIYA!!  CIGIYA!!! MUNA CIGIYAR WANNAN BAWAN ALLAH WANADA YAKAN SACE BAKWANKWASHE NE SHI NA AMANA MAI SUNA SAD...
28/12/2022

CIGIYA! CIGIYA!! CIGIYA!!!

MUNA CIGIYAR WANNAN BAWAN ALLAH WANADA YAKAN SACE BAKWANKWASHE NE SHI NA AMANA MAI SUNA SADDIQ BALA ZANGO WANDA AKAFI SANI DA ( Habu Kinsley ),

YA FITA YA BAR GIDA A RANAR TALATAR DA TA GABATA 27/12/2022 DA ZUMMAR YA TAFI WAJEN AIKI, TO AMMA HAR IZUWA YAU BAI DAWO GIDA BA, KUMA AN BUGA LAMBAR WAYARSA A KASHE.

DAN ALLAH DUK WANDA YA GANSHI KO YA JI LABARINSA YA TAIMAKA YA KIRAWO LAMBAR WAYA KAMAR HAKA:
08107383370

ALLAH UBANGIJI YA SA A DACE, YA KUMA BAYYANA SHI CIKIN AMINCHI.

Sign by
Sani Bala Zango
( Abu Safwan )
28/12/2022
6:40 pm

Address


Telephone

+2348035445456

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya legend posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share