innalillahi wainnailahirraju'un;- Sheik Alkali Zaria Ne Ke Kuka A Lokacin Da Yake Sanar Da Labarin Rasuwar Kanwarsa, Yayin Da Shi Kuma Yake Kasar Saudiyya
Allah Ya gafarta mata 🤲😭
10/10/2025
Wait for the end 😳🤣
゚viralシfypシ゚
10/10/2025
Innalillahi 😭 😱
10/10/2025
DA DUMI-DUMI;- Idan Har Malamanmu Na Darìkà Sukà Ki Yarda Sù Yì Mùkabàlà Da Shèiķ Lawaĺ Triumph, To Sai Na Bar Darikà, Inji Naziru Abdullahi.
Me Zakuce ?
09/10/2025
GWANIN SHA'AWA;- Jama'a Sun Tarawa Tsohon Malamin Makarantar Da Yake Tara Yara Yana Koyar Da Su A Kano Gudummawar Naira Milyan Daya.
08/10/2025
MASHA ALLAH;- Mawaƙi Dauda Kahutu Rarara Tare Da Amaryarsa Sayyada Aisha Humaira Sun Ziyarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Be the first to know and let us send you an email when Smart Faisal TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.