Markaz Al-Athariy TV

  • Home
  • Markaz Al-Athariy TV

Markaz Al-Athariy TV Hanyar Magabata Nagari!!! (طريق الصالحين: السلف الصالح).

03/10/2025

Man Sagir.
RAQUMI Ne Yabawa TIJE Salati Fatih, Eh Jamalun Daka Sani Dai Shine. 😆

01/10/2025

Shifa sheikh guruntum baya doguwar magana tun a minti 5 din farko, Lissafi zai kwacewa mutanen TIJE.😂

01/10/2025

Ya Ubangiji, Allah ka jikan
SHEIKH ALBANIY ZARIA 🤍

AKWAI BABBAR MATSALA FAAkwai wani bidiyo da na gama gani yanzu haka wanda wannan Malamin darika Sheikh Nazifi Alkarmawiy...
01/10/2025

AKWAI BABBAR MATSALA FA

Akwai wani bidiyo da na gama gani yanzu haka wanda wannan Malamin darika Sheikh Nazifi Alkarmawiy yake kwatanta fiyayyen Halitta (SAW) da rakumi, bayan yace idan kaga Shehunka Annabi ka gani

Cewa yayi kai tsaye idan ka ga rakumi wai Annabi ka gani (wa'iyazubilLah)
Wallahi ina da bidiyon inda yake wannan kwatance a zahiri, ku duba Telegram dina zaku ji ku gani👇
https://t.me/DattiassalafiyTech

Kuma yanzu nake samun labari bangaren Ahlussunnah na jihar Kano sun rubuta takardan korafi akan wannan batanci da Sheikh Nazifi ya yiwa Annabi (SAW), kuma Gwamnatin Kano ta karbi korafin

Shine nake ganin cewa akwai babbar matsala, domin ina jin tsoro ya kasance a karshe Gwamnatin Kano bata da wani zabi da ya wuce tayi dokar wa'azi, idan anyi dokar wa'azi kowani bangare zai cutu

An riga da an saka siyasa a cikin lamarin Malunta, a yanzu kowani bangare na akidun Musulunci a Arewa zasu cigaba da farautar juna su yi ta rubuta takardan korafi zuwa ga Gwamnati

Zabi biyu ya rage wa Gwamnati, ko dai ta ki shiga cikin lamarin ta barsu da hukumomin tsaro, ko kuma tayi dokar wa'azi, wanda hakan babban illa ne wa da'awar Musulunci na gaskiya

Allah Ya sauwake mana

20/09/2025
08/09/2025

Wallahi Dan Bid’a Baya Da Kunya…

Address

Kagoro Close

800282

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Markaz Al-Athariy TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Markaz Al-Athariy TV:

  • Want your business to be the top-listed Media Company?

Share