19/11/2022
MDMT.
Kaura far yakarbi mulki asibitocinmu na jihar bauchi da toci Ake tiyata wa mutane Amma cikin ikon allah a yanzu kaura ya wadata manya da kananan asibitocinmu da wuta tare da gina sababbi sama da dari biyu (200) ya sabunta sama da Dari biyu (200) a fadin jihar bauchi.
da wannan ceto asibitocinmu ne muke kara fata da rokon allah ya mai maitamana gwomnatin kaura domin cigaba da wuraren da hannunsa be kaiba.
munada yakinin kaura in yazarce zaiyi fiye da abunda yanzu yayi na cigaban al'ummarsa birni da karkara batare da nuna ban bancin jam'iya ko yareba kamar yanda allah ya daura masa nauyin al'ummar jihar bauchi baki daya,
duguri media team Reporting.....✍️