
18/01/2025
TEMAKO ! TEMAKO !! TEMAKO !!!.
Wannan bawan Allah mai suna ABUBAKAR UMAR ( SHOKA ) yaro NE matashi, Yana da Mata da Da, Yana Zaune NE a Garin Doro da ke karamar hukumar Bindawa Jihar Katsina. Yaro NE Mai kokarin Neman na Kansa ta Hanyar yi. Fufutika na yin Achaba da mashin.
Allah ya jarebeshi da ciwon ƙafa yanzu haka yana asibiti Kazaure dake jihar Jigawa kwance, za'ayi masa aiki.
Wallahi Yana cikin yanayin matuka
Wannan yasa ake neman TEMAKO ga wanda Allah ya h**e mawa, domin yimasa aikin.
Ga account number.
8145601065 ABUBAKAR UMAR OPAY. Allah yabada ikon temake wa amen.
GA Kuma lambar Dan uwan Shi Idan ana Neman wani Karin Bayani +2347066183766